A yau ne sabon Daraktan Shiyya (Zonal Director) na Hukumar Gidajen Rediyon Nijeriya (FRCN), Arewa-maso-yamma, ya karɓi ragamar kama aiki....
Read moreMashawarcin Gwamnan Kano kan Harkokin Addini, Sheikh Usamatu Salga, ya yi kira ga Hukumar Shari'a ta jihar da ta...
Read moreAllah ya yi wa Sarkin Zuru, Janar Muhammadu Sani Sami (mai ritaya) rasuwa. A cikin wata sanarwa, Sakataren Yaɗa Labarai...
Read moreMINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce an tsara babban titin 'Trans-Sahara' ne domin...
Read moreMajalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da sanya takunkumin shekaru bakwai kan...
Read moreGwamnan Jihar Inugu, Mista Peter Mbah, ya ce gwamnatin jihar sa ta samu damar aiwatar da manyan ayyukan raya...
Read moreGWAMNATIN Tarayya ta kasafta jimillar naira biliyan 493 domin wasu manyan ayyuka biyu: kammala hanyar Kano zuwa Katsina mai...
Read moreShugaban Hukumar Lamunin Ɗalibai ta Ƙasa (NELFUND), Mista Akintunde Sawyerr, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta riga ta raba...
Read moreA YAU Juma'a Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin PDP kuma Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed, ya yi kira ga ɗan takarar shugaban...
Read moreGWAMNATIN Tarayya ta haɗa gwiwa da Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya domin wayar da kan ‘yan Nijeriya kan sababbin...
Read more© 2024 New Citizen