Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da hukuncin ɗaurin shekara huɗu da aka yanke wa ’yar jarida Farida Isiaka a Kaduna
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'adam ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da kama wata ’yar jarida mai shekaru 23, Farida Isiak,...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'adam ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da kama wata ’yar jarida mai shekaru 23, Farida Isiak,...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ce gwamnatin sa za ta samar wa Malam Ahmed Abubakar Zakka da matar...
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa Nijeriya za ta nemi ƙarfafa tsarin biyan kuɗi da daidaita...
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi watsi da yiwuwar jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta janye takarar ta shugaban ƙasa...
Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan takarar...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al'umma, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga ’yan Nijeriya da su guji...
Jam’iyyar APC a Jihar Katsina ta naɗa Arc. Ahmed Musa Ɗangiwa a matsayin Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu/Dikko...
Hukumar Africa Finance Corporation (AFC) ta naɗa Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Olayemi Cardoso, a matsayin sabon Shugaban Kwamitin Daraktoci....
Magoya bayan sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ƙarƙashin kamfen ɗin "Tinubu Must Go Again 2027" (TMGA 2027), sun gudanar...
Hukumar Hadahadar Kuɗi ta Akrika (Africa Finance Corporation AFC) ta naɗa Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Olayemi Cardoso, a matsayin...
© 2024 New Citizen