• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

An yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin ɗaurin rai-da-rai

ALI KANO by ALI KANO
November 20, 2025
in Labarai
A A
0
Kotu ta kama Nnamdi Kanu da laifin ta’addanci bayan ya ƙi kare kan sa
Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu, a kotu

Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu, a kotu

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar da aka haramta ta Indigenous People of Biafra (IPOB), hukuncin ɗaurin rai-da-rai.

Alƙali James Omotosho ne ya yanke hukuncin bayan ya same shi da laifi a dukkan tuhume-tuhumen ta’addanci guda bakwai da ake masa.

Haka kuma, ya yanke masa ɗaurin shekaru 20 a kan tuhuma ta Uku da kuma shekaru biyar a kan tuhuma ta Bakwai, ba tare da zaɓin biyan tara ba.

Ya ce hukuncin zai gudana a lokaci guda.

Yayin yanke hukunci, ya ce: “Ina bada sanarwar yanke wa wanda aka yanke wa hukunci ɗaurin rai-da-rai a kan tuhume-tuhume na 1, 4, 5, da 6 maimakon hukuncin kisa.

“Game da tuhuma ta Uku, an yanke masa ɗaurin shekaru 20 ba tare da zaɓin tara ba.

“A kan tuhuma ta Bakwai, an yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru biyar ba tare da zaɓin tara ba. Domin miƙa sassauci, ina bada umurnin cewa dukkan hukuncin za su gudana a lokaci guda.”

Tags: Alƙali James OmotoshoBabbar Kotun TarayyahukunciIPOBNnamdi Kanuta'addanci
Previous Post

Babban Hafsan Sojoji ya je Borno, ya buƙaci dakaru da su ƙara jajircewa

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar ƙarfafa haɗin kan ƙasa da tsaron dijital — Minista

Related Posts

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC
Siyasa

Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC

May 1, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar ƙarfafa haɗin kan ƙasa da tsaron dijital — Minista

Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar ƙarfafa haɗin kan ƙasa da tsaron dijital — Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!