• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Abdul’aziz ya wakilci Shugaban Ƙasa a wajen ta’aziyyar mata da ‘ya’yan ta shida da aka kashe a Kano

* Ya yi ta'aziyyar Dakta Abdul'aziz Bature

Wakilin Mu by Wakilin Mu
January 19, 2026
in Labarai
A A
0
Abdul’aziz ya wakilci Shugaban Ƙasa a wajen ta’aziyyar mata da ‘ya’yan ta shida da aka kashe a Kano
Malam Abdul'aziz Abdul'aziz yana yi wa Malam Haruna gaisuwar rasuwar iyalan sa yau a Kano

Malam Abdul'aziz Abdul'aziz yana yi wa Malam Haruna gaisuwar rasuwar iyalan sa yau a Kano

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yaɗa Labarai, Malam Abdul’aziz Abdul’aziz, a yau ya wakilci Shugaban Ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wajen ta’aziyyar iyalan Malam Haruna da aka yi wa matar sa da ‘ya’yan su guda shida kisan gilla a Kano.

A gidan, Abdul’aziz ya yi ta’aziyya ga maigidan tare da tabbatar masa da cewa Shugaban Ƙasa ya ba da umurni da a tabbatar da an yi gaggawar yanke wa waɗanda suka yi wannan aika-aikar hukunci kamar yadda dokar ƙasa ta tanadar.

Haka kuma ya je ta’aziyyar babban ɗan kasuwar nan Dakta Abdul’aziz Bature wanda Allah ya yi wa rasuwa kwana uku da suka wuce, inda ya yi wa iyalai da ‘yan’uwa da abokan arziki gaisuwa a madadin Shugaba Tinubu.

Abdul’aziz a wajen gaisuwar rasuwar Dakta Abdul’aziz Bature a Kano

A ƙarshe ya yi addu’ar Allah ta’ala ya jiƙan su da rahama baki ɗaya, amin.

Tags: Abdul'azizAbdulazizDaktaAbdul'azizBatureKanokisangillarasuwata'aziyya
Previous Post

Rahoton wani ɗan tiredar sukundireba a Anacha ne ummulhaba’isin harin da Amurka ta kawo wa Nijeriya

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta buɗe rajistar neman guraben karatu a ƙasar waje na PTDF

Related Posts

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC
Siyasa

Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC

May 1, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta buɗe rajistar neman guraben karatu a ƙasar waje na PTDF

Gwamnatin Tarayya ta buɗe rajistar neman guraben karatu a ƙasar waje na PTDF

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!