• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Hotuna

Tawagar Google ta ziyarci Minista Idris a ofis

New Citizen Hausa by New Citizen Hausa
February 25, 2026
in Hotuna
A A
0
Tawagar Google ta ziyarci Minista Idris a ofis
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, tare da tawaga daga kamfanin Google lokacin ziyarar a ofishin sa da ke Abuja jiya Talata.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, tare da tawaga daga kamfanin Google lokacin ziyarar a ofishin sa da ke Abuja jiya Talata.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya karɓi wata tawaga daga kamfanin Google a ofishin sa da ke Abuja jiya Talata.

Tawagar ta Google ta kasance ƙarƙashin jagorancin Charles Murito, Daraktan Yankin Afrika ta Kudu da Hamadar Sahara, tare da Adewolu Adene, Shugaban Harkokin Gwamnati da Manufofin Jama’a na Google, da kuma Dewole Ajao, Shugaban Kula da Ababen More Rayuwa na Google a Yammacin Afrika.

Idris yana zantawa da maziyartan nasa a ofishin sa a Abuja

Ziyarar ta mayar da hankali ne kan tattauna fannoni na haɗin gwiwa da kuma damar aiki tare tsakanin Gwamnatin Tarayya da kamfanin Google.

Tags: GoogleMohammedIdrisziyara
Previous Post

Sabon Sufeto-Janar Olatunji Disu ya karɓi ragamar aiki: Shin wanene shi?

Next Post

Ina ba ka cikakken goyon baya – Tinubu ga sabon Sufeto-Janar

Related Posts

Taro kan tarihi da waƙoƙin Makaɗa Muhammadu Bawa Ɗan’anace
Hotuna

Taro kan tarihi da waƙoƙin Makaɗa Muhammadu Bawa Ɗan’anace

April 5, 2026
Hotuna: Minista Idris a Babban Taron APC
Hotuna

Hotuna: Minista Idris a Babban Taron APC

March 27, 2026
Hotuna: Babban taron APC na 2026
Hotuna

Hotuna: Babban taron APC na 2026

March 27, 2026
Ɗan Lamiɗo a garin Lamiɗo
Hotuna

Ɗan Lamiɗo a garin Lamiɗo

February 6, 2026
Cika shekaru 50: Hanya mafi ma’ana ta girmama tarihin Janar Murtala ita ce ci gaba da aiki domin gina ƙasa bisa aƙidun sa – Gwamnan Legas
Hotuna

Cika shekaru 50: Hanya mafi ma’ana ta girmama tarihin Janar Murtala ita ce ci gaba da aiki domin gina ƙasa bisa aƙidun sa – Gwamnan Legas

February 6, 2026
Hotuna: Ziyarar shugabannin kamfanin MTN zuwa hedikwatar CBN ta yi armashi
Hotuna

Hotuna: Ziyarar shugabannin kamfanin MTN zuwa hedikwatar CBN ta yi armashi

January 30, 2026
Next Post
Ina ba ka cikakken goyon baya – Tinubu ga sabon Sufeto-Janar

Ina ba ka cikakken goyon baya - Tinubu ga sabon Sufeto-Janar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!