Mai Martaba Lamiɗon Adamawa, Alhaji Muhammadu Barkindo Aliyu Mustafa PhD, CFR, ya ziyarci Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi ll, PhD, CON, a masaukin sa jim kaɗan bayan saukar Sarkin Kano a garin Yola a yau Juma'a.Mai Martaba Lamiɗon Adamawa, Alhaji Muhammadu Barkindo Aliyu Mustafa PhD, CFR, ya ziyarci Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi ll, PhD, CON, a masaukin sa jim kaɗan bayan saukar Sarkin Kano a garin Yola a yau Juma'a.