• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Ilimi

Abin burgewa: Sarki Sanusi ya fara halartar lacca a matsayin ɗalibin jami’a a Kano

ALI KANO by ALI KANO
January 20, 2026
in Ilimi
A A
0
Abin burgewa: Sarki Sanusi ya fara halartar lacca a matsayin ɗalibin jami’a a Kano
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II tare da ɗalibai 'yan'uwan sa a cikin aji

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II tare da ɗalibai 'yan'uwan sa a cikin aji

Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, a ranar Talata ya fara zama a aji don karɓar darussa a matsayin sa na ɗalibi a Jami’ar Northwest da ke Kano, inda yake karanta fannin Shari’a a mataki na 200.

Khalifa Sanusi II ya shiga cikin aji ne tun da sassafe tare da sauran abokan karatun sa, yana sanye da doguwar riga baƙa da rawani fari. Ya zauna a bayan aji cikin kujerar mutane uku yayin darasin.

Shiga ajin a karon farko da Sarkin ya yi ya zo ne bayan ya kammala dukkan matakan rajista bisa ƙa’idojin jami’ar.

Jami’ar ta ba shi damar shiga karatu ne a makon da ya gabata, tana la’akari da ƙwarewar sa mai yawa a fannonin shugabanci, tattalin arziki da hidimar jama’a.

Sanusi II dai yana da digirin digirgir (PhD), kuma tsohon gwamnan Babban Bankin Nijeriya ne, wanda ya ci gaba da taka muhimmiyar rawa a harkokin jama’a, ana girmama shi saboda ƙwarewar sa tare da shaharar sa wajen fafutukar inganta ilimi da ƙarfafa wa matasa gwiwa.

Ɗalibai ‘yan ajin sa waɗanda sun fi shi ƙarancin shekaru sun bayyana farin cikin su da ya shigo harabar jami’ar, suna jaddada cewa hakan na da muhimmanci domin yana nuna tasirin Sarkin da a rayuwar jami’a kai-tsaye.

Idan kun tuna, a ranar 15 ga Janairu, 2026 mun ba ku labarin cewa Sarkin ya samu shiga jami’ar domin karatun Shari’ar Musulunci da Shari’ar Bature a matakin digirin farko.

Tags: ajijami'aNorthwest UniversitySanusiIISarkinKanoɗalibta
Previous Post

Hotuna: Sarkin Kano Sanusi a aji a matsayin ɗalibi

Next Post

Ingantacciyar sadarwa muhimmin ginshiƙi ne na samun nasarar ƙidayar jama’a – Minista

Related Posts

Ku daina kira na Bahaushe, cewar Bishop Kukah ga ’yan Nijeriya
Ilimi

Ku daina kira na Bahaushe, cewar Bishop Kukah ga ’yan Nijeriya

April 26, 2026
NELFUND ta biya wa ɗalibai 6,385 na Jami’ar Lafiya kuɗin makaranta naira miliyan 795
Ilimi

NELFUND ta biya wa ɗalibai 6,385 na Jami’ar Lafiya kuɗin makaranta naira miliyan 795

April 19, 2026
Gwamnatin Kano ta haɗe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi da Ma’aikatar Ilimi
Ilimi

Gwamnatin Kano ta haɗe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi da Ma’aikatar Ilimi

March 15, 2026
Gwamnatin Tarayya ta fara horas da matasa 260,000 a fannoni daban-daban na sana’o’in dogaro da kai
Ilimi

Gwamnatin Tinubu ta buɗe shafin ɗaukar ma’aikatan koyar da sana’o’i a Kwalejojin Fasaha

February 18, 2026
Gyaran tsarin ilimi na Tinubu yana samar da damarmaki ga matasan Nijeriya – Minista
Ilimi

Gyaran tsarin ilimi na Tinubu yana samar da damarmaki ga matasan Nijeriya – Minista

January 24, 2026
Gwamnatin Tarayya ta buɗe rajistar neman guraben karatu a ƙasar waje na PTDF
Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta buɗe rajistar neman guraben karatu a ƙasar waje na PTDF

January 20, 2026
Next Post
Ingantacciyar sadarwa muhimmin ginshiƙi ne na samun nasarar ƙidayar jama’a – Minista

Ingantacciyar sadarwa muhimmin ginshiƙi ne na samun nasarar ƙidayar jama’a – Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!