• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Monday, September 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu wajen ƙaddamar da aikin titin Kuje zuwa Gwagwalada

Wakilin Mu by Wakilin Mu
June 24, 2026
in Labarai
A A
0
Shettima ya wakilci Tinubu wajen ƙaddamar da aikin titin Kuje zuwa Gwagwalada
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, yana yanka zare domin ƙaddamar da titin Kuje zuwa Gwagwalada yau a Abuja

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, yana yanka zare domin ƙaddamar da titin Kuje zuwa Gwagwalada yau a Abuja

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu wajen ƙaddamar da kashi na farko na aikin titin Kuje zuwa Gwagwalada mai layi biyu, a Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Da yake jawabi a wajen taron ƙaddamarwar, Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu tana ci gaba da shimfiɗa tubalin cigaba da bunƙasa tattalin arzikin Nijeriya ta hanyar aiwatar da muhimman ayyukan more rayuwa a Abuja da sauran sassan ƙasar nan.

Ya ce Gwamnatin Tarayya ta himmatu wajen samar da cigaba mai ɗorewa da zai amfani al’umma baki ɗaya, tare da tabbatar da cewa babu wata al’umma ko wani yanki da za a bari a baya wajen rabon ayyukan raya ƙasa.

A cewar sa, gwamnatin tana aiki tuƙuru domin gina Nijeriya mai cigaba, wadata da kyakkyawar makoma ga kowa da kowa, ta hanyar zuba jari a muhimman fannoni da suka haɗa da tituna, sufuri da sauran abubuwan more rayuwa.

Shettima ya ƙara da cewa ayyukan tituna da sauran manyan ayyukan more rayuwa na daga cikin muhimman matakan da gwamnati take ɗauka domin sauƙaƙa rayuwar al’umma, ƙarfafa harkokin kasuwanci da kuma bunƙasa tattalin arzikin ƙasa baki ɗaya.

Tags: GwagwaladaKashim ShettimaKujetitiƙaddamarwa
Previous Post

‘Yan sandan Kaduna sun gurfanar da mutum 24 a kotu kan kisan gillar da aka yi wa wata mata a Maraban Jos

Next Post

 ‘Yan banga ne, ba ‘yan ta’adda ba: ‘Yan sanda sun ƙaryata rahoton bidiyo daga Katsina

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
 ‘Yan banga ne, ba ‘yan ta’adda ba: ‘Yan sanda sun ƙaryata rahoton bidiyo daga Katsina

 'Yan banga ne, ba 'yan ta'adda ba: 'Yan sanda sun ƙaryata rahoton bidiyo daga Katsina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!