Manufar ƙarfafa jarin bankuna inganta tsarin hadahadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa dala tiriliyan ɗaya – CBN
BABBAN Bankin Nijeriya (CBN) ya ce babbar manufar tilasta wa bankunan kasuwanci su ƙarfafa jarin su shi ne domin a ...









