• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya taya tsohon shugaban APC, Ganduje murnar cika shekaru 76

Wakilin Mu by Wakilin Mu
December 25, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya taya tsohon shugaban APC, Ganduje murnar cika shekaru 76
Shugaba Tinubu (a dama) da Dakta Ganduje

Shugaba Tinubu (a dama) da Dakta Ganduje

Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya taya tsohon Shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa, kuma abokin siyasar sa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, murnar zagayowar ranar haihuwar sa da yake yi yau Alhamis.

Ganduje ya cika shekaru 76 da haihuwa a yau.

A cikin wata sanarwa da mai ba Shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga ya fitar, Shugaba Tinubu ya bayyana Ganduje a matsayin gogaggen ɗan siyasa kuma ƙwararren mai gudanar da mulki, wanda ya shafe kusan rabin ƙarni yana bai wa ƙasa hidima a fannoni da dama.

Shugaban ya bayyana cewa Ganduje ya fara taka rawa tun a Gwamnatin Tarayya, inda ya yi aiki a matsayin babban jami’in gudanarwa a Babban Birnin Tarayya, Abuja, kafin daga bisani a kira shi Kano inda ya zama Kwamishinan Ayyuka a lokacin mulkin soja.

Kazalika, ya tuna cewa Ganduje ya yi mataimakin gwamnan Kano na tsawon wa’adi biyu, sannan daga bisani ya zama gwamnan jihar, inda ya yi shekaru takwas yana jagorancin Kano.

Yanzu kuma yana riƙe da kujerar Shugaban Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN).

Tinubu ya ce: “Ina alfahari da zumunci da haɗin kai tsakanin mu tun tsawon shekaru, da irin gudunmawar da ya bayar ga jam’iyyar APC.

“Ina roƙon Allah ya ƙara masa lafiya da nisan rai domin ci gaba da hidima ga Nijeriya da bil’adama.”

Sanarwar ta ƙare da taya shi murna tare da fatan alheri a cikin sabuwar shekarar rayuwar da ya samu.

Tags: Gandujetaya murnaTinubuzagayowar ranar haihuwa
Previous Post

Harin Borno: Tinubu ya umurci hukumomin tsaro su ƙara sa ido – Shettima

Next Post

Ba gaskiya ba ce wai an cire Gbajabiamila an naɗa Muri-Okunola — Fadar Shugaban Ƙasa

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
Ba gaskiya ba ce wai an cire Gbajabiamila an naɗa Muri-Okunola — Fadar Shugaban Ƙasa

Ba gaskiya ba ce wai an cire Gbajabiamila an naɗa Muri-Okunola — Fadar Shugaban Ƙasa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!