• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya naɗa sabbin jakadu zuwa Amurka, Birtaniya da Faransa

New Citizen Hausa by New Citizen Hausa
November 26, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya naɗa sabbin jakadu zuwa Amurka, Birtaniya da Faransa
Sababbin jakadun da aka naɗa

Sababbin jakadun da aka naɗa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya zaɓi waɗanda za su zama jakadu domin wakiltar Nijeriya a ƙasashe uku – Amurka, Birtaniya da Faransa.

Mutanen da ya zaɓa ɗin su ne Ambasada Ayodele Oke, Laftanar Kanar Lateef Kayode Are (ritaya), da Ambasada Amin Mohammed Ɗalhatu.

Wata sanarwa da Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Labarai da Tsare-tsare, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Ambasada Amin Mohammed Ɗalhatu ya taɓa zama Jakaden Nijeriya a Koriya ta Kudu a zamanin Shugaba Buhari, bayan an naɗa shi a 2016.

Ambasada Ayodele Oke, wanda ya kammala karatu a Jami’ar Emory da ke Atlanta, Amurka, tsohon Darakta-Janar ne na Hukumar Leken Asiri ta Ƙasa (NIA), sannan ya taɓa zama Jakaden Nijeriya a Ƙungiyar Kwamanwal (Commonwealth) da ke Landan.

Shi kuwa Laftanar Kanar Lateef Kayode Are (mai ritaya) ya kasance Darakta-Janar na Hukumar Tsaro ta SSS daga 1999 zuwa 2007, ya kuma yi aiki a matsayin Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaron Ƙasa a 2010, tare da yin aiki a Sashen Leƙen Asiri na Soji.

Ya kammala karatu da sakamako na Ajin Farko (First Class) a fannin Ilimin Halayyar Ɗan’adam (Psychology) a Jami’ar Ibadan a 1980.

Onanuga ya ce za a kammala tura su ofis ne bayan tantancewar Majalisar Dattawa.

Tags: jakaduShugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu
Previous Post

Gwamna Raɗɗa ya rattaba hannu kan ƙudirin kasafin kuɗi na 2026 na N897.8 biliyan

Next Post

Tinubu ya bayyana dokar ta-ɓaci kan tsaro tare da ba da umurni ga hukumomin tsaro da su ɗauki ƙarin ma’aikata

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
Tinubu ya rattaba hannu a dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda

Tinubu ya bayyana dokar ta-ɓaci kan tsaro tare da ba da umurni ga hukumomin tsaro da su ɗauki ƙarin ma’aikata

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!