• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, October 1, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

‎Tinubu ya gama hutu, zai dawo Abuja gobe

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 15, 2025
in Labarai
A A
0
‎Tinubu ya gama hutu, zai dawo Abuja gobe
Shugaba Tinubu yana sauka daga jirgi a wata tafiya da ya yi

Shugaba Tinubu yana sauka daga jirgi a wata tafiya da ya yi

Shugaba Bola Tinubu ya kammala hutun sa kafin ranar da aka tsara zai gama, kuma zai dawo Abuja gobe Talata don ci gaba da aikin sa.

Kakakin shugaban ƙasa, Mista Bayo Onanuga, shi ne ya bayyana haka ciki n wata takarda a yau a Abuja.

‎Tinubu dai ya tafi Faransa ne a ranar 4 ga Satumba don yin wani ɓangare na hutun sa na shekara, wanda da farko zai raba lokacin hutun tsakanin Faransa da Birtaniya.

‎Onanuga ya ce hutun kwana 10 shugaban ya karɓa.

‎A zaman sa a Paris, Shugaba Tinubu ya yi zaman cin abinci tare da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron a Fadar Élysée.

‎Shugabannin biyu sun tattauna muhimman al’amurra da dama da suka shafi batun haɗin kai kuma suka amince da buƙatar ƙarfafa dangantakar da ke tsakanin Nijeriya da Faransa ta fuskar albarkar juna da zaman lumana a faɗin duniya.

Previous Post

Gwamnan Neja ya yi ƙarin haske kan dokar da ta tilasta wa limamai karɓar lasisin yin huɗuba ko wa’azi

Next Post

Gwamnati ta dakatar da kuɗin harajin kwastam da kashi 4 kan kayan da ake shigo da su daga waje

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post
Gwamnati ta dakatar da kuɗin harajin kwastam da kashi 4 kan kayan da ake shigo da su daga waje

Gwamnati ta dakatar da kuɗin harajin kwastam da kashi 4 kan kayan da ake shigo da su daga waje

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!