Hajjin 2026: Gwamnatin Tarayya na nazarin hanyoyin rage tsadar man jiragen sama, ta kuma ba da tabbacin za a yi jigilar maniyyata ba tare da tangarɗa ba
Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa ta Nijeriya, Ambasada Ismail Abba Yusuf, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya tana duba hanyoyi daban-daban ...


