• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Hotuna

Gwamnan Edo ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano

New Citizen Hausa by New Citizen Hausa
April 12, 2025
in Hotuna, Labarai
A A
0
Gwamnan Edo ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano

Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyarar ta’aziyya ga gwamnatin Jihar Kano da jama’ar jihar kan kisan gillar da aka yi wa maharba ‘yan asalin jihar su 16 a Uromi.

Da yake jawabi a Gidan Gwamnatin jihar, Okpebholo ya bayyana kisan da abin baƙin ciki kuma ya ba da tabbacin cewa an kama mutum 14 da ake zargi da aikata wannan ta’asar.

Ya ba da tabbacin cewa za a hukunta su, sannan su kuma iyalan mamatan za a biya su diyya.

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga Gwamna Okpebholo da ya tabbatar da cewa an gurfanar da waɗanda suka tafka wannan mugun abu a gaban ƙuliya.

Gwamna Yusuf ya kuma yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta fito ta bayyana sunayen waɗanda aka kama kuma ta tabbatar da cewa an biya diyya ga iyalan waɗanda aka halaka.

Tags: EdoGwamna Abba Kabir YusufKanoMonday Okpebholota'aziyya
Previous Post

Galadiman Kano, Abbas Sanusi ya rasu yana da shekaru 92

Next Post

An Ga Wata A Saudiyya

Related Posts

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC
Siyasa

Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC

May 1, 2026
Next Post
An Ga Wata A Saudiyya

An Ga Wata A Saudiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!