• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu zai kai ziyarar aiki a Yola, zai ƙaddamar da ayyukan gwamnati

Wakilin Mu by Wakilin Mu
February 15, 2026
in Labarai
A A
0
Tinubu zai kai ziyarar aiki a Yola, zai ƙaddamar da ayyukan gwamnati
Shugaba Bola Tinubu

Shugaba Bola Tinubu

Shugaba Bola Tinubu zai kai ziyarar aiki ta yini guda zuwa Jihar Adamawa a ranar Litinin, ƙasa da awanni 48 bayan makamanciyar ziyarar da ya kai Jihar Kebbi.

A yayin ziyarar, Shugaban Ƙasar zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka da aka kammala tare da ganawa da manyan jami’an gwamnati da kuma sarakunan gargajiya na jihar.

Daga cikin ayyukan da aka shirya ƙaddamarwar a birnin Yola da Jimeta akwai Titin Galadima Aminu mai layi takwas da ya haɗa Gimba da babban birnin jihar.

Haka kuma, zai ƙaddamar da makarantar zamani da ta ƙunshi matakan firamare, ƙananan makarantun gaba da firamare, da kuma ƙaramar sakandare.

Sauran ayyukan sun haɗa da sabon babban ɗakin taruka mai ɓangarori da dama, kotun ƙoli da aka sake gyarawa, sabon ginin gidajen jami’ai, da kuma gyaran Fadar Gwamnati.

Bayan kammala ƙaddamar da ayyukan da ganawar da zai yi da al’ummar jihar, Tinubu zai koma Abuja a ranar.

Tags: AdamawaayyukaShugabaBolaTinubuYolaziyara
Previous Post

Dalilin mu na sanya ranakun Zaɓen 2027 a watan Ramadan, amma mun lura da damuwar jama’a – INEC

Next Post

El-Rufai ya rubuta wa Ribaɗu takardar neman ƙarin haske kan zargin shigo da ‘guba mai haɗari’

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
El-Rufai ya rubuta wa Ribaɗu takardar neman ƙarin haske kan zargin shigo da ‘guba mai haɗari’

El-Rufai ya rubuta wa Ribaɗu takardar neman ƙarin haske kan zargin shigo da ‘guba mai haɗari'

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!