• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Kotunan Nijeriya sun zama cibiyoyin hada-hadar shari’u – Sarkin Musulmi

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
August 25, 2025
in Labarai
A A
0
Kotunan Nijeriya sun zama cibiyoyin hada-hadar shari’u – Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III

Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya yi gargaɗi cikin ɓacin rai cewa martabar kotunan shari’u a Najeriya na ci gaba da zubewa, yayin da alƙalai ke hada-hadar cinikin hukuncin kotu ga marasa gaskiya.

Ya ce yanzu a kotuna hukunci ya zama iyar kuɗin ka, iyar shagalin ka. Ya ce idan ka ga marar gaskiya a kotu, to talaka ne. Attajirai kuwa ko sun aikata laifuka, to hukunci baya hawa kan su.

Sarkin Musulmi ya yi wannan ƙakubale ne a ranar Lahadi, yayin da yake magana a matsayin Baƙo Mai Jawabi, wurin taron shekara-shekara na Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa (NBA), a Enugu.

Ya yi zargin cewa martabar kotuna ta zube ƙasa warwas, sanadiyyar harƙalla da cuwa-cuwar sayar wa maras gaskiya hukuncin da bai cancanta ba.

“Lokutan Najeriya na ci gaba da lalacewa, darajar su sai tseren dushewa take yi. Sun zama mai kuɗi shi ne mai gaskiya, talaka shi ne mai laifi. Duk irin laifin da mai kuɗi ya tafka, ko an kai shi kotu, ba za a yi komai ba. Za ka gan shi kan titi yana fankama abin sa.”

Daga nan ya jinjina wa lauyoyi tare da kira su ci gaba da aikin su bisa ƙa’ida, ƙwarewa da kuma gaskiya.

Ya ce wanzar da adalci yayin yanke hukunci shi ne ginshiƙin zaman lafiya a cikin al’umma.

Previous Post

Tinubu Ya Naɗa Rotimi Pedro Sabon Darakta-Janar na NTA, Kuma Ya Naɗa Manyan Daraktoci Uku Mata

Next Post

NDLEA ta damƙe mutum shida masu harƙallar cushen lodin muggan ƙwayoyi cikin kayan matafiya Saudiyya

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
NDLEA ta damƙe mutum shida masu harƙallar cushen lodin muggan ƙwayoyi cikin kayan matafiya Saudiyya

NDLEA ta damƙe mutum shida masu harƙallar cushen lodin muggan ƙwayoyi cikin kayan matafiya Saudiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!