• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Nijeriya za ta yi kewa – Tinubu ya yi jimamin rasuwar dattijo Bamanga Tukur

WAKILIN MU by WAKILIN MU
September 12, 2026
in Labarai
A A
0
Nijeriya za ta yi kewa – Tinubu ya yi jimamin rasuwar dattijo Bamanga Tukur
Marigayiyi Alhaji Bamanga Tukur

Marigayiyi Alhaji Bamanga Tukur

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyyar sa bisa rasuwar tsohon gwamnan tsohuwar Jihar Gongola, fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijon ƙasa, Alhaji Bamanga Muhammad Tukur, wanda ya rasu yana da shekaru 91.

Shugaba Tinubu ya bayyana marigayin, wanda shi ne Tafidan Adamawa, a matsayin babban jigo da ya taka muhimmiyar rawa a harkokin mulki, siyasa, masana’antu da kasuwanci.

Alhaji Bamanga ya taɓa zama babban manajan Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Nijeriya (NPA) daga 1975 zuwa 1982, kafin daga bisani ya zama gwamnan Jihar Gongola a cikin 1983.

Marigayin ya kuma riƙe muƙamin Ministan Masana’antu a gwamnatin Janar Sani Abacha daga 1993 zuwa 1995, sannan ya jagoranci wasu manyan kamfanoni a ɓangaren masana’antu, noma, sufuri da kasuwanci.

A fagen siyasa, ya zama Shugaban jam’iyyar PDP na Ƙasa daga watan Maris 2012 zuwa Janairu 2014, yayin da a matakin Afrika ya taka rawa wajen bunƙasa kasuwanci da haɗin gwiwar tattalin arzikin nahiyar.

Shugaba Ƙasa ya bayyana Alhaji Bamanga a matsayin mutum mai hangen nesa, karamci da kishin ƙasa, yana mai cewa Nijeriya za ta yi kewar shawarwarin sa da jagorancin sa na uba.

Ya miƙa ta’aziyya ga iyalan marigayin, Masarautar Fombina ta Adamawa, gwamnati da al’ummar Jihar Adamawa da ‘yan kasuwa da ‘yan siyasa baki ɗaya, tare da roƙon Allah ya gafarta masa kurakuran sa, ya ba shi Aljannar Firdausi, ya kuma ba iyalan sa haƙurin jure wannan rashi.

Tags: Bamanga TukurBola Tinuburasuwata'aziyya
Previous Post

Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, ra Rasu yana da shekaru 90

Next Post

Uwargidan Gwamnan Neja ta zama babbar uwar ƙungiyar BWI/RHA

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
Uwargidan Gwamnan Neja ta zama babbar uwar ƙungiyar BWI/RHA

Uwargidan Gwamnan Neja ta zama babbar uwar ƙungiyar BWI/RHA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!