• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Monday, September 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

‘Yan sanda sun tabbatar da sace masallata a Neja

Admin-content by Admin-content
August 22, 2026
in Tsaro
A A
0

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da sace wasu masu ibada a wani masallaci da ke gundumar Dekara, a Ƙaramar Hukumar Borgu ta jihar.

Mai magana da yawun rundunar, SP Wasiu Abiodun, ya shaida wa Kamfanin Dillancin Labaran Nijeriya (NAN) a yau Asabar cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 2 na jiya Juma’a, 21 ga Agusta, yayin da waɗanda lamarin ya shafa suke gudanar da sallar Juma’a.

Ya ce har yanzu ba a tabbatar da ainihin adadin mutanen da aka sace ba.

A cewar sa, ‘yan ta’addan sun fara kai hari ne a ƙauyukan Gidan-Zana da Kpenya kafin daga bisani su wuce zuwa masallacin, inda suka sace adadin masu ibadar da ba a tantance ba.

Ya ce babu wanda ya rasa ran sa a harin, inda ya ƙara da cewa an tura jami’an tsaro na haɗin gwiwa zuwa yankin domin tantance halin da ake ciki da kuma gudanar da aikin ceto.

Abiodun ya bayyana cewa, “A ranar 21/8/2026 da misalin ƙarfe 4 na yamma, an samu rahoton cewa a wannan rana da misalin ƙarfe 2 na rana, wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun mamaye ƙauyukan Gidan-Zana da Kpenya ta Dekara, cikin Ƙaramar Hukumar Borgu, tare da kai hari a Masallacin Kpenya, inda suka sace adadin mutane da ba a tantance ba yayin da suke sallah. Wasu kuma sun tsere zuwa dajin da ke kusa.

“Rahoton da ake samu ya zuwa yanzu ya nuna cewa babu wanda ya rasa ran sa, yayin da aka tura jami’an tsaro na haɗin gwiwa zuwa yankin domin tantance halin da ake ciki da kuma gudanar da aikin ceto.

“Za a sanar da jama’a duk wani sabon bayani,” inji shi.

Previous Post

Next Post

Niger-SUBEB ta tabbatar da ƙarin girma ga malaman da suka cancanta

Related Posts

Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Ministan Yaɗa Labarai ya taya Kiristoci murnar bikin Ista
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’ummar Neja kan rasuwar mutane a Wushishi, ta bayar da umarnin bincike

September 18, 2026
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja

September 18, 2026
Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa
Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa

September 9, 2026
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam

September 1, 2026
Next Post

Niger-SUBEB ta tabbatar da ƙarin girma ga malaman da suka cancanta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!