• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Sabuwar cibiyar NASENI ta BUK za ta zama matattarar horas da matasa kan fasahohin ƙarni na 21 – Jami’ai

Gani Ya Kori Ji

Wakilin Mu by Wakilin Mu
July 9, 2026
in Labarai
A A
0
Sabuwar cibiyar NASENI ta BUK za ta zama matattarar horas da matasa kan fasahohin ƙarni na 21 – Jami’ai
Cibiyar bincike ta NASENI a Jami'ar Bayero, Kano, lokacin ziyarar

Cibiyar bincike ta NASENI a Jami'ar Bayero, Kano, lokacin ziyarar

A ci gaba da rangadin ‘Gani Ya Kori Ji’ da Ofishin Babban Mai Taimaka wa Shugaban Ƙasa kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Malam Abdulaziz Abdulaziz, ya shirya wa masu aikin jarida, tawagar ta kai ziyara cibiyar Sustainable and Emerging Technology Development Institute (SETDI) da hukumar NASENI take ginawa a sabuwar harabar Jami’ar Bayero, Kano (BUK).

Ziyarar ta bai wa mahalarta damar gani da ido kan ɗaya daga cikin manyan ayyukan Gwamnatin Tarayya da aka ƙaddamar domin bunƙasa kimiyya, fasaha da ƙirƙire-ƙirƙire a Nijeriya.

A yayin ziyarar, jami’an da ke kula da aikin sun yi wa tawagar cikakken bayani kan yadda cibiyar za ta zama matattarar horas da matasa a fannonin fasahohin zamani da suka haɗa da fasahar AI (Artificial Intelligence), na’urori masu sarrafa kan su (Robotics), makamashi mai ɗorewa da sauran sababbin fasahohi da ke sauya tattalin arzikin duniya.

Sun bayyana cewa aikin yana daga cikin dabarun gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na gina tattalin arziki mai dogaro da ilimi, fasaha da ƙwarewar matasa.

Jami’ai a lokacin ziyarar

Ziyarar ta ƙara wa manema labarai fahimta kan irin ƙoƙarin da gwamnatin take yi wajen shimfiɗa tubalin ci gaban ƙasa ta hanyar zuba jari a ilimi, bincike da fasahar zamani, bayan da shirin na ‘Gani Ya Kori Ji’ ya ba su damar tantance ayyukan gwamnati kai tsaye domin isar da sahihan bayanai ga al’umma.

Kammala aikin wannan cibiyar zai kasance ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin bincike da bunƙasa fasaha a Afrika, tare da samar da ingantattun ɗakunan gwaje-gwaje, cibiyoyin ƙirƙire-ƙirƙire da horar da matasa, abin da ake sa ran zai ƙara haɓaka masana’antu, samar da ayyukan yi da kuma jawo masu zuba jari zuwa Nijeriya.

Previous Post

An zarce rabin kammaluwar aikin titin Western Bypass na Kaduna, zai rage cunkoson ababen hawa

Next Post

Aikin sake gina titin Abuja–Kaduna ya kai kashi 85% na kammaluwa – Gwamnati

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
Aikin sake gina titin Abuja–Kaduna ya kai kashi 85% na kammaluwa – Gwamnati

Aikin sake gina titin Abuja–Kaduna ya kai kashi 85% na kammaluwa - Gwamnati

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!