• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Kuɗi Da Tattalin Arziki

Rahoton CBN: Yadda ‘yan damfara suka kwashe naira biliyan 134 daga asusun bankuna da na kwastomomi tsakanin 2020 zuwa 2025

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
June 22, 2026
in Kuɗi Da Tattalin Arziki
A A
0
Cikar wa’adin ƙarfafa jari: Yadda bankunan Nijeriya suka bazama tara Naira tiriliyan 4.6 a ƙoƙarin cika sharuɗɗan CBN
Hedikwatar CBN a Abuja

Hedikwatar CBN a Abuja

Rahoton baya-bayan nan da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya fitar, ya nuna cewa bankuna da kwastomomin su sun yi asarar jimillar Naira biliyan 134.48 sakamakon damfara a tsakanin shekarar 2020 zuwa 2025.

Rahoton ya bayyana cewa an yi yunƙurin damfara da ya kai Naira biliyan 187.79, amma dai takamaiman adadin da ya zama asara ta gaske zai kai Naira biliyan 134.48. An samu irin waɗannan matsaloli ta hanyoyi daban-daban kamar:

Amfani da ƙarin ATM, amfani da tsarin cira ko tura kuɗi ta hanyar wayoyin hannu, amfani da POS, hanyar hadahadar kasuwanci ta zamani, hanyar bada cikin kuɗi digital da wasu hanyoyin biyan kuɗi na zamani.

Asarar ta ƙaru a hankali daga Naira biliyan 11.61 a 2020 zuwa Naira biliyan 12.77 a 2021.

Asarar ta ƙaru zuwa Naira biliyan 14.32 a 2022 zuwa Naira biliyan 17.67 a 2023.

Daga nan kuma adadin asarar ya yi ta yi ƙaru zuwa Naira biliyan 52.26 a 2024, wadda ita ce mafi girma.

CBN ya ce babban dalilin yawan tashin adadin asarar a shekarar 2024 shi ne wani babban al’amari na damfara daga cikin ma’aikata da ya shafi kusan Naira 30.

Rahoton ya ce sai dai a shekarar 2025 an samu raguwar damfara, inda asarar ta koma Naira 25.85, yayin da kuma adadin yunƙurin damfarar da ya koma Naira biliyan 37.57.

Duk da haka, CBN ya danganta raguwar da ƙarin tsauraran dokoki, haɗin gwiwar bankuna da masu ruwa da tsaki,

inganta hanyoyin kariya, da ƙara sa-ido kan mu’amalar kuɗi.

Rahoton ya nuna cewa duk da ci gaban tsarin biyan kuɗi na zamani a Nijeriya, kamar fintech, canja kuɗi nan take da walat na zamani, hakan ya ƙara matuƙar buƙatar ƙarfafa tsaron yanar gizo, kare masu amfani, da inganta tsarin gano damfara.

A ƙarƙashin ‘Payments System Vision 2028, CBN ya ce zai mayar da hankali wajen gina tsarin kuɗi mai tsaro, amana, ƙirƙire-ƙirƙire, haɗin kai tsakanin hanyoyin biyan kuɗi, da amfani da sabbin fasahohi wajen yaƙi da damfara.

Previous Post

An haska bidiyon hirar El-Rufai kan zargin satar sauraren wayar Ribaɗu a kotu yayin da Deji Adeyanju ya ba DSS hujja

Next Post

Tsohon ɗan dambe Bagobiri Ɗantcimau ya rasu yana da shekaru 86

Related Posts

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’

November 25, 2026
Muna samun nasarori a tsaro, ilimi da ababen more rayuwa – Tinubu 
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Tinubu ya ware Naira biliyan 450 domin tallafa wa manoma 500,000

November 22, 2026
Tinubu ya bayyana shirin samar da motoci masu amfani da gas guda 300, tare da alƙawarin rage kuɗin sufuri da kashi 40
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Tinubu ya bayyana shirin samar da motoci masu amfani da gas guda 300, tare da alƙawarin rage kuɗin sufuri da kashi 40

November 19, 2026
CBN ya naɗa kamfanoni takwas domin kula da fitar da ɗanyen mai da iskar gas
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN da NNPCL sun ƙulla yarjejeniyar ƙarfafa tattalin arziki da samar da kuɗaɗen zuba jari a ɓangaren makamashi

November 18, 2026
CBN ya fitar da sabbin ƙa’idojin adana bayanan kwastomomi ga bankunan Access, Zenith, OPay, PalmPay da sauran su
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN ya fitar da sabbin ƙa’idojin adana bayanan kwastomomi ga bankunan Access, Zenith, OPay, PalmPay da sauran su

November 17, 2026
Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya ragu zuwa kashi 14.06 cikin 100 a watan Oktoba – NBS
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya ragu zuwa kashi 14.06 cikin 100 a watan Oktoba – NBS

November 16, 2026
Next Post
Tsohon ɗan dambe Bagobiri Ɗantcimau ya rasu yana da shekaru 86

Tsohon ɗan dambe Bagobiri Ɗantcimau ya rasu yana da shekaru 86

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!