• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Ministan Yaɗa Labarai ya taya Kiristoci murnar bikin Ista

Admin-content by Admin-content
April 3, 2026
in Labarai
A A
0
Ministan Yaɗa Labarai ya taya Kiristoci murnar bikin Ista
Alhaji Mohammed Idris

Alhaji Mohammed Idris

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya taya ɗaukacin mabiya addinin Kirista murnar bikin Ista wanda aka fara a yau.

A cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu a wannan rana ta Juma’a, Idris ya ce:

“Ina taya dukkan ’yan’uwan mu Kiristoci murnar rungumar saƙon Ista na kyakkyawar fata, sabuntawa, da sadaukarwa.

“Wannan lokaci yana tunatar da mu ƙarfin ban-gaskiya wajen shawo kan duk wani ƙalubale, tare fatan ganin sababbin al’amurra na alheri.

“Allah ya sa wannan lokaci ya ƙarfafa dangantakar haɗin kai da ta haɗa mu a matsayin ƙasa ɗaya al’umma ɗaya, kuma ya zaburar da mu mu ci gaba da gina Nijeriya inda zaman lafiya, haƙuri da juna, da kyakkyawar niyya za su bunƙasa.

“Barka da Ista ga dukkan masu bikin, a gida da waje.”

Tags: EasterIstaKiristociMohammed Idristaya murna
Previous Post

Za mu girka cibiyar kyamarori masu amfani da AI don yaƙar rashin tsaro a Filato — Tinubu

Next Post

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana dalilin da ya sa Tinubu ya tsaya a filin jirgin sama yayin ziyarar sa a Jos

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana dalilin da ya sa Tinubu ya tsaya a filin jirgin sama yayin ziyarar sa a Jos

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana dalilin da ya sa Tinubu ya tsaya a filin jirgin sama yayin ziyarar sa a Jos

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!