• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Siyasa

Allah ya kyauta a ce wai Peter Obi ya zama Shugaban Nijeriya, inji Fani-Kayode

IRO MAMMAN by IRO MAMMAN
March 28, 2026
in Siyasa
A A
0
Allah ya kyauta a ce wai Peter Obi ya zama Shugaban Nijeriya, inji Fani-Kayode
Mista Peter Obi

Mista Peter Obi

Jakaden Nijeriya da aka naɗa zuwa ƙasar Jamus, Cif Femi Fani-Kayode, ya ce Allah ya kiyaye kada tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Mista Peter Obi, ya zama Shugaban Nijeriya.

Sai dai bai bayar da dalilin furucin sa ba yayin wata hira da ya yi da Nigeria Today News Network.

Da yake ƙarin bayani, Fani-Kayode, tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, ya shawarci tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, da ya janye burin sa na tsayawa takarar shugaban ƙasa domin bai wa wasu damar yin takara.

Ya ce, “Ina girmama tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar, amma ina ganin lokaci ya yi da zai ce kawai ‘a bar wasu su ci gaba da aikin’.”

Dangane da siyasar adawa a Nijeriya, Fani-Kayode ya bayyana cewa babu wani abu kamar haka domin ta rushe.

Game da jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), ya bayyana ta a matsayin ƙungiyar da ke marmarin samun mulki ba tare da wata manufa ta ciyar da ƙasa gaba ba.

Ya ce, “Ba na ganin ADC a matsayin jam’iyyar adawa: ina ganin su a matsayin ƙungiyar mutane da ke da matsananciyar sha’awar mulki. Mutane ne da aka ƙi amincewa da su, mutane da ba su da wata fata ko kaɗan ta ciyar da wannan ƙasa gaba.

“Adawa ta rushe a Nijeriya. Babu adawa domin ba su ma san yadda ake zama a matsayin ‘yan adawa ba. Ta yaya za su sanya gwamnati ta yi aiki yadda ya kamata alhali suna ta rigingimu a tsakanin su, suna faɗa a tsakanin su, kuma suna barci cikin sakaci suna minshari!”

Fani-Kayode ya kuma yi la’akari da yadda All Progressives Congress (APC) ta kasance mai ƙarfi a matsayin jam’iyyar adawa da yadda har ta taɓa kayar da jam’iyyar mai mulki ta Peoples Democratic Party (PDP).

Tags: #FaniKayode #Atiku #ADCPeterObi
Previous Post

Ribadu da Uba Sani sun jajanta wa El-Rufai kan rasuwar mahaifiyar sa

Next Post

CBN ya haramta wa manyan masu taurin bashi ci gaba da cin moriyar mu’amala da bankuna

Related Posts

Gwamnatin Tarayya ta kare rashin halartar Tinubu a UNGA, ta ce Shettima na da cikakken iko
Siyasa

Gwamnatin Tarayya ta kare rashin halartar Tinubu a UNGA, ta ce Shettima na da cikakken iko

September 21, 2026
Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci shugabannin APC na Neja da su goyi bayan sauye-sauyen Tinubu
Siyasa

Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci shugabannin APC na Neja da su goyi bayan sauye-sauyen Tinubu

September 10, 2026
Ƙungiyar Kiristoci ta goyi bayan Tinubu a zaɓen 2027
Siyasa

Ƙungiyar Kiristoci ta goyi bayan Tinubu a zaɓen 2027

September 9, 2026
Fadar Shugaban Ƙasa ta zargi Atiku da ɗaukar ‘yan barandar siyasa na Amurka aikin farfaganda kan dala miliyan 1.2
Siyasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta zargi Atiku da ɗaukar ‘yan barandar siyasa na Amurka aikin farfaganda kan dala miliyan 1.2

September 2, 2026
Zaɓen 2027: Matawalle ya ce zai sama wa Tinubu ƙuri’u miliyan 20
Siyasa

Zaɓen 2027: Matawalle ya ce zai sama wa Tinubu ƙuri’u miliyan 20

August 26, 2026
Siyasa

Tinubu ya janye jerin sunayen Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen APC – Rahoto

August 25, 2026
Next Post
Kamfanonin ‘yan canji 82 kaɗai CBN ya ba lasin canjin kuɗin ƙasashen waje

CBN ya haramta wa manyan masu taurin bashi ci gaba da cin moriyar mu'amala da bankuna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!