• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Siyasa

Tinubu ya rattaba hannu kan sabuwar Dokar Zaɓe ta 2026

Wakilin Mu by Wakilin Mu
February 18, 2026
in Siyasa
A A
0
Tinubu ya rattaba hannu kan sabuwar Dokar Zaɓe ta 2026
Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu

 

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan Dokar Zaɓe ta 2026 (Electoral Act 2026), wadda Majalisar Tarayya ta riga ta amince da ita, a wani muhimmin mataki na tsara yadda za a gudanar da zaɓuɓɓukan 2027.

An yi haka ne da yammacin yau Laraba a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda manyan jami’an Majalisa da ‘yan gwamnati suka halarta.

Wannan doka ta maye gurbin Dokar Zaɓe ta 2022 tare da sababbin gyare-gyare da Majalisar ta amince da su.

Muhimman Abubuwan Da Sabuwar Dokar Ta Duba:

  •  Lokacin sanar da zaɓe an rage daga kwanaki 360 zuwa 300 domin kada su haɗu da watan azumin Ramadan.
  • An kiyaye tsarin watsa sakamakon zaɓe ta intanet, amma akwai sharaɗin a bar hanyar da ake bi a baya idan babu isasshen sadarwa ta fasaha.
  • Dokar ta shafi tsarin tafiyar da zaɓuɓɓuka da kuma wasu ƙananan dokokin da suka shafi yadda hukumar INEC za ta gudanar da aikin ta.

A halin yanzu, Fadar Shugaban Ƙasa da Majalisa za su fitar da cikakkun bayanai kan yadda dokar za ta yi aiki a aikace kafin fara tsare-tsaren zaɓen 2027.

Tags: DokarZaɓeShugabaBolaTinubu
Previous Post

Tinubu ya buƙaci Musulmi da Kirista su ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya a watan Ramalana

Next Post

Kotun Kano ta yanke wa wata mata hukuncin ɗaurin shekaru biyar kan zambar zuba jari

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Sanata Barau ya haɗa malamai sama da 2,000 domin tallata Tinubu, Gwamna Abba da ’yan takarar APC
Siyasa

Sanata Barau ya haɗa malamai sama da 2,000 domin tallata Tinubu, Gwamna Abba da ’yan takarar APC

November 24, 2026
Kwankwaso ya tura ni wajen Tinubu bayan mun yi alƙawarin komawa APC, inji Abba Yusuf
Siyasa

Kwankwaso ya tura ni wajen Tinubu bayan mun yi alƙawarin komawa APC, inji Abba Yusuf

November 23, 2026
Rikicin ADC: INEC ta bayyana dalilin da ya sa Mark da Aregbesola ke ci gaba da kasancewa a cikin bayanan ta, yayin da ɓangaren Nafiu Gombe ke nuna rashin amincewa
Siyasa

Rikicin ADC: INEC ta bayyana dalilin da ya sa Mark da Aregbesola ke ci gaba da kasancewa a cikin bayanan ta, yayin da ɓangaren Nafiu Gombe ke nuna rashin amincewa

November 20, 2026
Next Post
Kotun Kano ta yanke wa wata mata hukuncin ɗaurin shekaru biyar kan zambar zuba jari

Kotun Kano ta yanke wa wata mata hukuncin ɗaurin shekaru biyar kan zambar zuba jari

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!