• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tawagar Tinubu ta tafi Bauchi don halartar jana’izar Sheikh Ɗahiru Bauchi

Wakilin Mu by Wakilin Mu
November 28, 2025
in Labarai
A A
0
Tawagar Tinubu ta tafi Bauchi don halartar jana’izar Sheikh Ɗahiru Bauchi
Marigayi Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi yana gaisawa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Marigayi Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi yana gaisawa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya tafi Bauchi tare da tawagar da Shugaban Ƙasa ya naɗa don halartar jana’izar babban malami, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, wanda Allah ya yi wa rasuwa jiya.

Tawagar ta ƙunshi manyan ƙusoshin gwamnati da suka haɗa da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribaɗu, da Sanata Abdul’aziz Yari, Sanata Shehu Buba Umar,  da ministoci irin su Sanata Abubakar Kyari (Aikin Gona), Jakada Yusuf Maitama Tuggar (Harkokin Waje), Farfesa Muhammad Ali Pate (Kiwon Lafiya da Walwalar Jama’a), Alhaji Mohammed Idris (Yaɗa Labarai), da Hon. Uba Maigari Ahmadu (Cigaban Yankuna).

Akwai kuma ƙarin manyan jami’an gwamnati irin su Dakta Aliyu Modibbo Umar, Malam Abdul’aziz Abdulaziz da tsohon Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa, Barr. Abdullahi Mukhtar.

Tags: jana'izaSheikh Ɗahiru Usman Bauchitawaga
Previous Post

Tinubu ya amince da kafa Kwamitin Aiki na haɗin gwiwar Amurka da Nijeriya

Next Post

‘Yar aiki ta daɓa wa ’yar masu gida wuƙa ta kashe ta, sannan ta kashe kan ta

Related Posts

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC
Siyasa

Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC

May 1, 2026
Next Post
‘Yar aiki ta daɓa wa ’yar masu gida wuƙa ta kashe ta, sannan ta kashe kan ta

'Yar aiki ta daɓa wa ’yar masu gida wuƙa ta kashe ta, sannan ta kashe kan ta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!