Gwamnatin Katsina ta ce an dakatar da wanda ake zargi da jagorancin ƙungiyar kidinafas tun kafin yunƙurin sa na neman zama ɗan majalisar dokoki a matsayin SSA
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce tun kafin bayyana aniyar sa ta tsayawa takarar zama ɗan majalisar dokokin jihar mai wakiltar ...

