Yadda tawagar wayar da kai daga CBN ta baje koli a Gombe, ta dira Bauchi domin ƙara shigar da jama’a cikin harkokin kuɗi da inganta cigaban tattalin arziki
Babban Bankin Nijeriya (CBN), reshen Jihar Gombe, ya gudanar da wani taro na masu ruwa da tsaki a ranar Talata ...


