• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Matakan gwamnatin Tinubu za su taimaka wajen kare haƙƙin mata da yara — Minista Imaan

WAKILIN MU by WAKILIN MU
July 31, 2025
in Labarai
A A
0

 

MINISTAR Harkokin Mata, Hajiya Imaan Suleiman-Ibrahim, ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bai wa ma’aikatar ta gagarumin goyon baya domin ƙarfafa wa mata gwiwa a arewacin Nijeriya da sauran sassan ƙasar.

Ta bayyana hakan ne a lokacin gabatar da jawabi a taron kwanaki biyu da Gidauniyar Tunawa da Sir Ahmadu Bello ta shirya a Kaduna domin tattaunawa tsakanin gwamnati da ’yan ƙasa.

Ministar ta ce goyon bayan da Tinubu ya bai wa ma’aikatar ya ba su damar farfaɗo da aikace-aikacen da suka shafi mata da iyalai.

Ta jaddada cewa da yawa daga cikin dokokin da ke kare haƙƙin yara da mata sun tsufa, kamar dokar haƙƙin yara da ta kai shekaru 30, da kuma VAAP Act da ke da shekaru 10.

Ta ce ana sake duba waɗannan dokoki da manufofi domin daidaita su da zamani da kuma yawaitar matsaloli kamar cin zarafin mata da kuma mummunar dabi’ar lalata da yara.

Hajiya Imaan ta ƙara da cewa ma’aikatar ta za ta haɗa hannu da Ma’aikatar Kasuwanci da Zuba Jari da kuma Ƙungiyar Masana’antu domin fayyace kasuwancin da mata ke jagoranta.

Wannan haɗin gwiwar zai taimaka wajen ƙirƙirar manufofi masu amfani da za su inganta rayuwar mata a faɗin Nijeriya, inji ta.

Previous Post

Tinubu Ya Gwangwaje ‘Yan Super Falcons Da Kyautar Dala 100,000 Da Kuma Gida Kowannen Su

Next Post

Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci a kwantar da hankali kan dakatar da gidan rediyon Badeggi FM

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Ta’aziyyar Mutanen Da Suka Rasu A Ambaliyar Garin Mokwa

Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci a kwantar da hankali kan dakatar da gidan rediyon Badeggi FM

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!