• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, May 14, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Hotuna

Hotuna: Mawaƙi Jeffrey Daniel na rundunar Shalamar ya ziyarci Ministan Yaɗa Labarai

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 23, 2025
in Hotuna
A A
0
Hotuna: Mawaƙi Jeffrey Daniel na rundunar Shalamar ya ziyarci Ministan Yaɗa Labarai
Daga dama: Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, tare da Jeffrey Daniel na rundunar Shalamar a lokacin ziyarar a Abuja

Daga dama: Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, tare da Jeffrey Daniel na rundunar Shalamar a lokacin ziyarar a Abuja

A yau Talata, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya karɓi baƙuncin Jeffrey Daniel, ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa fitacciyar rundunar kiɗa da waƙa ta Amurka da ake kira Shalamar kuma makusanci ga marigayi Michael Jackson.

Shalamar, waɗanda sun yi fice a duniya a shekarun 1970 zuwa 1980, suna shirin haɗa babban taron nishaɗantarwa a ranar 4 ga Oktoba, 2025 a Abuja.

Idris yana yi wa Daniel bayani
Minista da jami’an ma’aikatar sa tare da Jeffrey Daniel
Idris da Jeffrey Daniel
Minista da Jeffrey Daniel suna musabaha
Tags: Mohammed IdrisShalamarziyara
Previous Post

Minista ya yaba wa NBTE kan bunƙasa ƙwarewar ƙirƙira a harkokin watsa labarai

Next Post

Cika shekara 65: Tinubu ya taya tsohon minista Gwarzo murna

Related Posts

Taro kan tarihi da waƙoƙin Makaɗa Muhammadu Bawa Ɗan’anace
Hotuna

Taro kan tarihi da waƙoƙin Makaɗa Muhammadu Bawa Ɗan’anace

April 5, 2026
Hotuna: Minista Idris a Babban Taron APC
Hotuna

Hotuna: Minista Idris a Babban Taron APC

March 27, 2026
Hotuna: Babban taron APC na 2026
Hotuna

Hotuna: Babban taron APC na 2026

March 27, 2026
Tawagar Google ta ziyarci Minista Idris a ofis
Hotuna

Tawagar Google ta ziyarci Minista Idris a ofis

February 25, 2026
Ɗan Lamiɗo a garin Lamiɗo
Hotuna

Ɗan Lamiɗo a garin Lamiɗo

February 6, 2026
Cika shekaru 50: Hanya mafi ma’ana ta girmama tarihin Janar Murtala ita ce ci gaba da aiki domin gina ƙasa bisa aƙidun sa – Gwamnan Legas
Hotuna

Cika shekaru 50: Hanya mafi ma’ana ta girmama tarihin Janar Murtala ita ce ci gaba da aiki domin gina ƙasa bisa aƙidun sa – Gwamnan Legas

February 6, 2026
Next Post
Cika shekara 65: Tinubu ya taya tsohon minista Gwarzo murna

Cika shekara 65: Tinubu ya taya tsohon minista Gwarzo murna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!