• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, October 1, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da shirin daƙile tsadar rayuwa da hauhawar farashi

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
November 12, 2025
in Kuɗi Da Tattalin Arziki
A A
0
Yadda tsare-tsaren CBN ke daƙile hauhawar farashi da tsadar rayuwa
Babban Bankin Nijeriya (CBN)

Babban Bankin Nijeriya (CBN)

Babban Bankin Nijeriya (CBN) tare da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi domin zaburar da harkokin tattalin arziki bunƙasa.

Shirin, mai suna Dis-inflation and Growth Acceleration Strategy (DGAS), an ƙaddamar da shi ne domin hana malejin tsadar rayuwa da na farashin kayayyaki cillawa sama zuwa kashi 10 abin da ya yi sama. Wato ana so kada ma ya riƙa haura kashi 9 zuwa sama.

Kakakin Yaɗa Labarai na Shugaban Ƙasa, Olusegun Dada ne ya sanar da haka a shafin sa na X a ranar Laraba.

Ya ƙara da cewa shirin zai haɓaka samun kuɗaɗen shiga ga magidanta, ta yadda samun zai ruɓanya nan da shekaru biyu.

Ya ce shirin zai maida ƙarfi wajen bunƙasa tattalin arzikin cikin gida (GSP) sama da kashi 7 bisa 100, ya sauko da hauhawar farashi da tsadar rayuwa zuwa ƙasa da kashi 10 bisa 100. Sannan zai sassauta fatara da talauci ta hanyar daidaitattun tsare-tsaren harkokin kuɗaɗe mai fa’ida.

Cikin Satumba 2025 ne Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki sun yi ƙasa da kashi 18.02 bisa 100 cikin watan na Satumba 2025.

Wannan sauƙin farashin kayayyaki musamman na abinci, rabon da a samu kamar sa dai tun cikin watan Juni 2022, inda ya yi sauƙi zuwa kashi 18 bisa 100, kamar yadda rahoton bayanan CBN ya tabbatar.

Tags: CBNfarashi
Previous Post

Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya – Minista

Next Post

Gwamnati ta dakatar da ƙudirin ƙarin harajin kashi 15 cikin ɗari kan shigo da fetur da dizal

Related Posts

CBN: Tasirin rage kuɗin ruwa zuwa kashi 23% ga ’yan kasuwa da ’yan Nijeriya
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Gangamin CBN a Kano: A daina wulaƙanta takardun naira, a riƙe su cikin inganci da nagarta – CBN

September 29, 2026
Shekaru uku a CBN: Mun keto daji mai haɗari, amma mun fita lafiya – Cardoso
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Shekaru uku a CBN: Mun keto daji mai haɗari, amma mun fita lafiya – Cardoso

September 25, 2026
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN: Tasirin rage kuɗin ruwa zuwa kashi 23% ga ’yan kasuwa da ’yan Nijeriya

September 24, 2026
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Shekaru uku a CBN: Yadda Cardoso ya sauya fasalin CBN, ya saisaita manufofin kuɗi, ya daidaita tsare-tsaren tattalin arzikin Nijeriya

September 22, 2026
Rufe rassan bankuna 476 a Nijeriya cikin shekaru uku sakamakon juyin zamani ne, bai haifar da sallamar ma’aikatan banki ba
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Rufe rassan bankuna 476 a Nijeriya cikin shekaru uku sakamakon juyin zamani ne, bai haifar da sallamar ma’aikatan banki ba

September 16, 2026
Tsakuren muhimman bayanai daga jawabin Gwamnan CBN a Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 wanda BusinessDay ta shirya
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Lambar yabo daga NES ta tabbatar da ingancin manufofin CBN wajen tabbatar da daidaiton tattalin arziki — Cardoso

September 13, 2026
Next Post
Gwamnati ta dakatar da ƙudirin ƙarin harajin kashi 15 cikin ɗari kan shigo da fetur da dizal

Gwamnati ta dakatar da ƙudirin ƙarin harajin kashi 15 cikin ɗari kan shigo da fetur da dizal

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!