• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Friday, October 2, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Farashin kayan masarufi yana ci gaba da sauka – NBS

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 16, 2025
in Labarai
A A
0
Farashin kayan masarufi yana ci gaba da sauka – NBS
Kayan abinci a kasuwa

Kayan abinci a kasuwa

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce tsadar farashin kaya ta ragu zuwa kashi 20.12 cikin ɗari a watan Agusta 2025.

A cikin rahoton da hukumar ta fitar kan Consumer Price Index (CPI) da hauhawar farashin kaya na watan Agusta, ta bayyana cewa adadin ya ragu da kashi 1.76 cikin ɗari idan aka kwatanta da na watan Yuli wanda ya kai kashi 21.88 cikin ɗari.

Ta ce idan aka yi la’akari da shekara ɗaya kacal, hauhawar farashin kaya ta yi ƙasa da kusan kashi 12.03 cikin ɗari, inda a Agusta 2024 aka samu kashi 32.15 cikin ɗari.

Rahoton ya kuma nuna cewa hauhawar farashin abinci ta tsaya a kashi 21.87 cikin ɗari idan aka kwatanta da bara, inda ta kai kashi 37.52 cikin ɗari.

A matakin wata zuwa wata kuwa, farashin abinci ya tsaya a 1.65 cikin ɗari, bayan da a Yuli ya kai 3.12 cikin ɗari.

Rahoton ya bayyana cewa hauhawar farashi a birane ya tsaya a 19.75 cikin ɗari, yayin da a karkara ya kai 20.28 cikin ɗari.

Rahoton ya kawo jerin jihohin da suka fi samun hauhawar farashi a shekara wanda suka haɗa da:

• Ekiti (28.17%)

• Kano (27.27%)

• Oyo (26.58%)

Jihohin da suka fi samun sauƙin hauhawar farashi kuwa sun haɗa da:

• Zamfara (11.82%)

• Anambra (14.16%)

• Enugu (14.20%)

A ɓangaren abinci kuwa, rahoton ya ce jihohin da suka fi hauhawar farashi a shekara sun haɗa da:

• Borno (36.67%)

• Kano (30.44%)

• Akwa Ibom (29.85%)

Yayin da Zamfara (3.20%), Yobe (3.60%) da Sokoto (6.34%) suka fi samun sauƙi.

Tags: farashin abinci
Previous Post

Wani ya gudu ya bar dala miliyan 7 a banki a Legas

Next Post

Tinubu ya dawo gida lafiya daga hutu

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post
Tinubu ya dawo gida lafiya daga hutu

Tinubu ya dawo gida lafiya daga hutu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!