• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Friday, October 2, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya dawo gida lafiya daga hutu

New Citizen Hausa by New Citizen Hausa
September 16, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya dawo gida lafiya daga hutu
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana gaisawa da Sanata Godswill Akpabio a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe a Abuja a daren yau

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana gaisawa da Sanata Godswill Akpabio a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe a Abuja a daren yau

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a Abuja a daren yau bayan kammala hutun sa a ƙasar Faransa.

Shugaban ya sauka a Abuja daga Paris, babban birnin ƙasar Faransa, inda ya yi hutun kwana 10.

Ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe a Abuja inda manyan jami’an gwamnati suka tarbe shi.

Tinubu da Gwamna Abdullahi Sule suna musabaha a lokacin tarbar

‘Yan tarbar sa sun haɗa da Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio; Ministan Ilimi, Wale Edun, da Shugaban ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, da Gwamnan Jihar Nasarawa, Alhaji Abdullahi Sule.

Da ma tun jiya Litinin mataimaki na musamman ga Shugaban Ƙasa kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya bada sanarwar cewa Tinubu zai dawo gida a yau.

Shugaban ya bar Nijeriya ne a ranar 4 ga Satumba don gudanar da hutun sa na shekara. Ya so raba hutun tsakanin Paris da London, to amma daga Paris sai ya dawo.

A zaman sa a Paris sun gana da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, a Fadar Elysee, kan ƙawancen ƙasashen biyu tare da alƙawarin za ƙarfafa dangantaka ta fuskar tattalin arziki da zaman lafiya.

Saukar Shugaba Tinubu daga cikin jirgi
Previous Post

Farashin kayan masarufi yana ci gaba da sauka – NBS

Next Post

Hukumar Kwastam ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4 cikin ɗari na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kuɗi 

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post
Hukumar Kwastam ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4 cikin ɗari na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kuɗi 

Hukumar Kwastam ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4 cikin ɗari na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kuɗi 

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!