• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

Tinubu ya naɗa Yusuf Bichi muƙamin shugaban kwamitin gudanarwa na Cibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa

WAKILIN MU by WAKILIN MU
October 11, 2026
in Tsaro
A A
0
Tinubu ya naɗa Yusuf Bichi muƙamin shugaban kwamitin gudanarwa na Cibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa
Alhaji Yusuf Magaji Bichi

Alhaji Yusuf Magaji Bichi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta DSS, Alhaji Yusuf Magaji Bichi, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na Cibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa (NISS).

Cikin wata sanarwa da daraktar cibiyar, Lilian Omo-Odigwe ta fitar ta ce naɗin zai fara aiki ne daga ranar 22 ga Oktoban 2026, na wa’adin farko na shekara huɗu, kamar yadda dokar kafa cibiyar ta tanada.

Da wannan naɗin, Yusuf Bichi ya gaji A.A. Gadzama, wanda ya jagoranci kwamitin kafin wannan lokaci.

A shekarar 2024, Bichi ya yi ritaya daga shugabancin hukumar DSS, wada ya kwashe shekaru da dama yana aiki da ita.

Tags: A.A. GadzamaCibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa (NISS)DSSnaɗiShugaba Bola Ahmed TinubuYusuf Bichi
Previous Post

Masari ya isar da saƙon Tinubu a bikin auren ’ya’yan Sarkin Katsina

Next Post

Idris na so ‘yan jaridar intanet su tantance sahihancin labari kafin su wallafa shi

Related Posts

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
EFCC ta samu nasarar hukunta mutumin da ya yi ƙoƙarin sumogar zinari mai darajar Naira biliyan 4.4 a Kano
Tsaro

EFCC ta samu nasarar hukunta mutumin da ya yi ƙoƙarin sumogar zinari mai darajar Naira biliyan 4.4 a Kano

November 17, 2026
Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun ceto mutum 16, sun ƙwato babura 38 a Neja da Kebbi
Tsaro

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun ceto mutum 16, sun ƙwato babura 38 a Neja da Kebbi

November 6, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta buƙaci bincike kan bidiyon atisayen muzaharar Izala
Tsaro

’Yan sanda sun kama matashin Izala kan bidiyon da ke tunzura rikicin addini

October 27, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka
Tsaro

’Yan sanda a Katsina sun tabbatar da kashe Sheikh Yahaya Masussuka da abokin sa

October 26, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka
Tsaro

Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka

October 26, 2026
Next Post
Idris na so ‘yan jaridar intanet su tantance sahihancin labari kafin su wallafa shi

Idris na so 'yan jaridar intanet su tantance sahihancin labari kafin su wallafa shi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!