• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Siyasa

Tinubu ya taya Kwankwaso murnar cika shekaru 70

WAKILIN MU by WAKILIN MU
October 21, 2026
in Siyasa
A A
0
Tinubu ya taya Kwankwaso murnar cika shekaru 70
Shugaba Tinubu da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a lokacin wata ziyara a Fadar Shugaban Ƙasa

Shugaba Tinubu da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a lokacin wata ziyara a Fadar Shugaban Ƙasa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, murnar cika shekaru 70 da haihuwa.

A cikin saƙon da ya fitar ranar Laraba, 21 ga Oktoba, 2026, Shugaba Tinubu ya bayyana Kwankwaso a matsayin abokin sa na tsawon lokaci, ɗan siyasa mai tasiri kuma mai ra’ayin ci gaba.

Ya ce abotar su ta samo asali ne tun a shekarar 1992, lokacin da su biyun ke Majalisar Tarayya: Kwankwaso a Majalisar Wakilai, shi kuma a Majalisar Dattawa. Dangantakar ta ƙara ƙarfi a 1999, lokacin da suka zama gwamnoni a jihohin su, inda suka taka muhimmiyar rawa wajen gina dimokuraɗiyyar da Najeriya ke morewa a yau.

Tinubu ya ce, duk da cewa bambancin ra’ayin siyasa ya raba hanyoyin su a wasu lokuta, sun sake haɗuwa a 2013 wajen kafa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Ya yaba da gudunmawar Kwankwaso ga Jihar Kano da Najeriya baki ɗaya, yana mai ambaton muƙaman da ya riƙe: gwamna sau biyu, Ministan Tsaro, Sanatan Kano ta Tsakiya, ɗan takarar shugaban ƙasa a baya, da kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a yanzu.

Shugaban Ƙasar ya jaddada cewa kasancewar su a jam’iyyun siyasa daban-daban, da shirin fafatawa a zaɓen Janairu 2027, ba zai rage ƙaunar da yake yi wa Kwankwaso ba.

A ƙarshe, Tinubu ya yi wa tsohon gwamnan addu’ar samun lafiya da ƙarin shekaru masu albarka, yana ci gaba da ba da gudunmawa ga dimokiradiyyar Nijeriya.

Tags: Rabiu Musa KwankwasoShugaba Bola Ahmed Tinubutaya murnazagayowar ranar haihuwa
Previous Post

Ba na tilasta wa mambobin Kwamitin Manufofin Kuɗi bin ra’ayi na yayin taron MPC

Next Post

Idris na so kafofin yaɗa labarai su guji yaɗa labaran ƙarya

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Sanata Barau ya haɗa malamai sama da 2,000 domin tallata Tinubu, Gwamna Abba da ’yan takarar APC
Siyasa

Sanata Barau ya haɗa malamai sama da 2,000 domin tallata Tinubu, Gwamna Abba da ’yan takarar APC

November 24, 2026
Kwankwaso ya tura ni wajen Tinubu bayan mun yi alƙawarin komawa APC, inji Abba Yusuf
Siyasa

Kwankwaso ya tura ni wajen Tinubu bayan mun yi alƙawarin komawa APC, inji Abba Yusuf

November 23, 2026
Rikicin ADC: INEC ta bayyana dalilin da ya sa Mark da Aregbesola ke ci gaba da kasancewa a cikin bayanan ta, yayin da ɓangaren Nafiu Gombe ke nuna rashin amincewa
Siyasa

Rikicin ADC: INEC ta bayyana dalilin da ya sa Mark da Aregbesola ke ci gaba da kasancewa a cikin bayanan ta, yayin da ɓangaren Nafiu Gombe ke nuna rashin amincewa

November 20, 2026
Next Post
Idris na so kafofin yaɗa labarai su guji yaɗa labaran ƙarya

Idris na so kafofin yaɗa labarai su guji yaɗa labaran ƙarya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!