• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Alhamis da Juma’a ne hutun Sallah, cewar Gwamnatin Tarayya

Admin-content by Admin-content
March 17, 2026
in Labarai
A A
0
Alhamis da Juma’a ne hutun Sallah, cewar Gwamnatin Tarayya
Olubunmi Tunji-Ojo

Olubunmi Tunji-Ojo

Gwamnatin Tarayya ta ba da Alhamis, 19 ga Maris da Juma’a, 20 ga Maris, 2026 a matsayin ranakun hutun Ƙaramar Sallah.

Sanarwar ta fito ne ta bakin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Magdalene Ajani, wadda ta ce Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, shi ne ya bayar da umurnin ayyana hutun a madadin Gwamnatin Tarayya.

Ministan ya taya al’ummar Musulmi murnar kammala azumin watan Ramadan lafiya, sannan ya buƙace su da su ci gaba da riƙe kyawawan ɗabi’u da suka koya a lokacin azumin, ciki har da soyayyar juna, karamci, haƙuri da sadaukarwa.

Haka kuma ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su yi amfani da wannan lokaci na bukukuwan Sallah wajen yi wa ƙasa addu’o’in zaman lafiya, haɗin kai da samun cigaba mai ɗorewa.

Tunji-Ojo ya kuma yi kira ga jama’a da su gudanar da shagulgulan cikin natsuwa tare da taimakon marasa galihu, domin su ma su more farin cikin wannan lokaci na ibada.

Tags: hutuOlubunmiTunji-OjoSallah
Previous Post

Taron APC na ƙasa zai nuna haɗin kai da ɗa’a – Idris

Next Post

Babban jami’in yaƙi da ta’addanci na Amurka ya yi murabus kan yaƙin Iran, ya ce Iran ba ta da wata barazana ta gaggawa

Related Posts

Tinubu ya taya Garo murnar zama mataimakin gwamnan Kano
Siyasa

Tinubu ya taya Garo murnar zama mataimakin gwamnan Kano

May 5, 2026
Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Next Post
Babban jami’in yaƙi da ta’addanci na Amurka ya yi murabus kan yaƙin Iran, ya ce Iran ba ta da wata barazana ta gaggawa

Babban jami’in yaƙi da ta’addanci na Amurka ya yi murabus kan yaƙin Iran, ya ce Iran ba ta da wata barazana ta gaggawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!