• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, October 3, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Kashim Shettima ya je ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar Ministan Yanayi

ABUBAKAR IBRAHIM by ABUBAKAR IBRAHIM
November 12, 2025
in Labarai
A A
0
Kashim Shettima ya je ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar Ministan Yanayi
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a dama) yana musabaha da Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli a lokacin ta'aziyyar a Zariya a yau

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a dama) yana musabaha da Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli a lokacin ta'aziyyar a Zariya a yau

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima a yau Laraba ya jagoranci tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa gidan su Ministan Yanayi, Malam Balarabe Abbas Lawal, a Zariya, Jihar Kaduna, domin ta’aziyyar mahaifiyar su Ministan, Hajiya Ɗayyabatu Lawal, wadda ta rasu tana da shekaru 93.

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya tura tawagar domin ta yi gaisuwar ga Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, da Ministan da ɗaukacin jama’ar Masarautar Zazzau.

Shettima da Ministan Yanayi, Malam Balarabe Abbas Lawal,

A wurin gaisuwar, Shettima ya bayyana mutuwar Hajiya Ɗayyabatu da babban rashi da aka yi wa Nijeriya baki ɗaya.

Shettima ya yi addu’ar Allah ya jiƙan ta, kuma ya yi mata sakayya da gidan Aljannar Firdausi tare da ba Iyalin ta da dukkan jama’ar Masarautar Zazzau da Jihar Kaduna haƙurin jure wannan babban rashin.

Shettima a gidan gaisuwar
Tags: Hajiya ƊayyabatuKashim ShettimaMalam Balarabe Abbas LawalMinistan Yanayita'aziyyaZariya
Previous Post

Manufar ƙarfafa jarin bankuna inganta tsarin hadahadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa dala tiriliyan ɗaya – CBN

Next Post

Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya – Minista

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post
Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya – Minista

Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya - Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!