• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

“Hasken rayuwa ta”: Tinubu ya taya matar sa Oluremi murnar cika shekaru 65 da kalmomi masu daɗi

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 21, 2025
in Labarai
A A
0
“Hasken rayuwa ta”: Tinubu ya taya matar sa Oluremi murnar cika shekaru 65 da kalmomi masu daɗi
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da maiɗakin sa, Sanata Oluremi Tinubu. A dama kuma takardar sa ta taya ta murna

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da maiɗakin sa, Sanata Oluremi Tinubu. A dama kuma takardar sa ta taya ta murna

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a yau ya wallafa saƙon taya murna ga maiɗakin sa, Sanata Oluremi, murna cikar ta shekaru 65 a duniya.

Saƙon taya murnar, wanda yake a kan takardar Ofishin Shugaban Ƙasa, ya ƙunshi kalamai masu daɗi na soyayya. Sun haɗa da kalmomi kamar “soyayyar rayuwa ta”, “aminiya ta, mashawarciya ta, Kuma hasken da ke ci gaba da haskaka rayuwa ta babu ƙaƙƙautawa.”

Ya yi nuni da jimirin da ta yi a lokutan gwagwarmayar da ya sa a fagen siyasa, har ya yi zaman gudun hijarar siyasa, da nauyin shugabanci da ya hau kan ta.

Tinubu ya ce ita mace ce wadda ba ta kuka da halin da ta riƙa shiga ciki a tsawon shekaru.

Ya ce ‘ya’yan su da jikokin su suna alfahari da ita.

Shugaban Ƙasa ya taya Oluremi murnar cika shekaru 65 tare da addu’ar Allah ya albarkaci rayuwar ta a shekaru masu zuwa.

Ga saƙon kamar yadda yake da harshen Ingilishi:

Oluremi Mi,

As you celebrate your 65th birthday today, I honour not only the love of my life, but also a woman whose quiet strength and enduring grace have been my steadying anchor. Through every season, from the long years of struggle and political exile, to leadership responsibilities, you have stood firmly by my side with dignity, patience, and devotion that words can scarcely express.

You are more than my wife. You are my confidant, counsellor, and the steady flame illuminating my path. In you, our children and grandchildren see the example of compassion and faith, and in you, our nation sees the true strength of womanhood; resolute yet tender, humble yet unshakably firm.

Nigeria owes you more than many will ever know. In every sacrifice you made quietly, in every burden you carried without complaint, you have served this country as surely as I have, not from the podium, but from the heart of our home. 

Today, as your husband, I thank God for your life, health, and unwavering love. As your President, I salute you as the First Lady whose warmth and empathy continue to touch millions of lives across our land. And as your lifelong companion, I say that I love you more than ever, and am blessed every day by your presence. Your love is a treasure I hold dear.

Happy 65th birthday, Oluremi. May the years ahead be filled with joy, peace, and the fulfilment you so richly deserve.

-Bola

Tags: birthdaymurnar zagayowar ranar haihuwaOluremi TinubuShugaba Bola Ahmed Tinubu
Previous Post

Gwamnan CBN ya gargaɗi masu wulaƙanta takardar Naira

Next Post

Shettima Ya Tafi New York Domin Wakiltar Nijeriya A Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya 

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
Shettima Ya Tafi New York Domin Wakiltar Nijeriya A Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya 

Shettima Ya Tafi New York Domin Wakiltar Nijeriya A Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya 

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!