• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Kuɗi Da Tattalin Arziki

Gwamnatin Tarayya za ta ba ma’aikata tallafin sufuri na N70,000 kowane wata

WAKILIN MU by WAKILIN MU
October 28, 2026
in Kuɗi Da Tattalin Arziki
A A
0
Tattalin arzikin Nijeriya na ci gaba da bunƙasa yayin da ya doshi dala tiriliyan ɗaya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan tallafin sufuri na N70,000 duk wata ga ma’aikatan gwamnati a dukkan matakan albashi, na tsawon watanni shida, daga Nuwamba 2026.

An cimma matsayar ne a wani taron da aka gudanar ranar Talata tsakanin Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), domin rage raɗaɗin matsin tattalin arziki da ma’aikata ke fuskanta.

Haka kuma, taron ya amince da fara biyan bashin ‘Peculiar Allowance’ daga Nuwamba, wanda aka fara ƙirga wa daga ranar 1 ga Mayu, 2026. Za a biya bashin ne kashi uku daidai a cikin watanni uku.

Bugu da ƙari, ɓangarorin biyu sun amince cewa za a biya ma’aikatan lafiya bashin alawus na watanni 19 cikin watanni uku, daga Disamba na 2026.

Taron ya kuma yanke shawarar kafa kwamitin tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi, wanda zai fara aiki nan take.

Haka kuma, an yi kira ga gwamnatocin jihohi da ƙananan hukumomi da su shiga cikin shirin tallafin domin faɗaɗa tasirin sa ga ma’aikata.

Gwamnatin Tarayya da ƙungiyoyin ƙwadago sun amince da sake zama cikin wata guda domin duba yadda ake aiwatar da yarjejeniyoyin da aka cimma.

Tags: alwaysGwamnatin Tarayyama'aikata
Previous Post

’Yan sanda sun kama matashin Izala kan bidiyon da ke tunzura rikicin addini

Next Post

Ƙungiyar ‘Business Women of Influence for Renewed Hope Agenda’ ta rantsar da shugabannin ta na Neja

Related Posts

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’

November 25, 2026
Muna samun nasarori a tsaro, ilimi da ababen more rayuwa – Tinubu 
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Tinubu ya ware Naira biliyan 450 domin tallafa wa manoma 500,000

November 22, 2026
Tinubu ya bayyana shirin samar da motoci masu amfani da gas guda 300, tare da alƙawarin rage kuɗin sufuri da kashi 40
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Tinubu ya bayyana shirin samar da motoci masu amfani da gas guda 300, tare da alƙawarin rage kuɗin sufuri da kashi 40

November 19, 2026
CBN ya naɗa kamfanoni takwas domin kula da fitar da ɗanyen mai da iskar gas
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN da NNPCL sun ƙulla yarjejeniyar ƙarfafa tattalin arziki da samar da kuɗaɗen zuba jari a ɓangaren makamashi

November 18, 2026
CBN ya fitar da sabbin ƙa’idojin adana bayanan kwastomomi ga bankunan Access, Zenith, OPay, PalmPay da sauran su
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN ya fitar da sabbin ƙa’idojin adana bayanan kwastomomi ga bankunan Access, Zenith, OPay, PalmPay da sauran su

November 17, 2026
Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya ragu zuwa kashi 14.06 cikin 100 a watan Oktoba – NBS
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya ragu zuwa kashi 14.06 cikin 100 a watan Oktoba – NBS

November 16, 2026
Next Post
Ƙungiyar ‘Business Women of Influence for Renewed Hope Agenda’ ta rantsar da shugabannin ta na Neja

Ƙungiyar 'Business Women of Influence for Renewed Hope Agenda' ta rantsar da shugabannin ta na Neja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!