• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya yaba wa hukumar NELFUND kan ƙoƙarin faɗaɗa damar samun ilimi mai zurfi ga matasa

ABUBAKAR IBRAHIM by ABUBAKAR IBRAHIM
August 5, 2026
in Labarai
A A
0
Tinubu ya yaba wa hukumar NELFUND kan ƙoƙarin faɗaɗa damar samun ilimi mai zurfi ga matasa
.Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, tare da Shugaban hukumar NELFUND, Mista Jim Ovia, da Manajan Darakta/Babban Jami'in Gudanarwa na hukumar, Mista Akintunde Sawyerr, a lokacin ziyarar a Abuja ranar Talata

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa Hukumar Ba Da Lamunin Karatu Ga Ɗalibai ta Nijeriya (NELFUND), ya ce hukumar tana faɗaɗa damar samun ilimi mai zurfi.

Shugaban ya bayyana haka ne lokacin da ya karɓi Shugaban hukumar ta NELFUND, Mista Jim Ovia, tare da Manajan Darakta/Babban Jami’in Gudanarwa na NELFUND, Mista Akintunde Sawyerr, a Abuja ranar Talata.

A yayin ganawar, Tinubu ya yaba wa NELFUND bisa gagarumin cigaban da ta samu wajen faɗaɗa damar samun ilimi mai zurfi ta hanyar nasarar aiwatar da Shirin Ba da Lamunin Karatu ga Ɗalibai.

Haka kuma, Shugaban Ƙasar ya jinjina wa jagorancin Manajan Darakta/Babban Jami’in Gudanarwa, Mista Akintunde Sawyerr, bisa yadda ya jagoranci wannan shiri tare da tabbatar da cewa miliyoyin ɗaliban Nijeriya sun samu damar samun ingantaccen ilimi ba tare da nauyin matsalolin kuɗi ba.

Shugaba Tinubu tare da Shugaban hukumar NELFUND, Mista Jim Ovia, da Manajan Darakta/Babban Jami’in Gudanarwa na hukumar, Mista Akintunde Sawyerr, a lokacin ziyarar

Ya zuwa yanzu dai, NELFUND ta raba sama da naira biliyan 303 a matsayin lamunin karatu ba tare da ruwa ba, lamarin da ya amfani fiye da ɗalibai miliyan 1.64 a faɗin ƙasar nan. Wannan babban cigaba ne wajen ciyar da Ajandar Sabuwar Fata (Renewed Hope Agenda) gaba, musamman a fannonin ilimi da bunƙasa matasa.

Tags: AkintundeSawyerilimiJim OvialamuniNELFUNDɗalibai
Previous Post

Yadda tawagar wayar da kai daga CBN ta baje koli a Gombe, ta dira Bauchi domin ƙara shigar da jama’a cikin harkokin kuɗi da inganta cigaban tattalin arziki

Next Post

Rahoton CBN: Tattalin arzikin Nijeriya ya ƙara bunƙasa da kashi 3.87 cikin ɗari a 2025

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
Rahoton CBN: Tattalin arzikin Nijeriya ya ƙara bunƙasa da kashi 3.87 cikin ɗari a 2025

Rahoton CBN: Tattalin arzikin Nijeriya ya ƙara bunƙasa da kashi 3.87 cikin ɗari a 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!