• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN ya fitar da sababbin ƙa’idojin ba da lasisi da sa-ido kan kamfanonin rukunin harkokin kuɗi

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
June 17, 2026
in Kuɗi Da Tattalin Arziki
A A
0
Cikar wa’adin ƙarfafa jari: Yadda bankunan Nijeriya suka bazama tara Naira tiriliyan 4.6 a ƙoƙarin cika sharuɗɗan CBN
Hedikwatar CBN a Abuja

Hedikwatar CBN a Abuja

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ta fitar da sabbin ƙa’idojin bayar da lasisi da kuma kula da Kamfanonin Rukunin Harkokin Kuɗi (Financial Holding Companies – HoldCos) a Nijeriya.

Cikin wata takardar da CBN ya fitar tun a ranar 10 ga Yuni, 2026 mai lamba FPR/DIR/PUB/CIR/001/017, wadda Daraktar Sashen Manufofi da Tsare-tsaren Kuɗi, Dokta Rita Sike ta sanya wa hannu, tana ɗauke da taken “Daftarin Sabunta Ƙa’idojin Bayar da Lasisi da Kula da Kamfanonin ‘Financial Holding Companies’ a Nijeriya.”

Bayanan da ke ƙunshe a cikin wannan takarda na ɗauke da muhimman shawarwari kan ware ayyuka daban-daban (Ring-Fencing Operations), buƙatun jari, tsarin shugabanci da kuma tuntuɓar jama’a, domin ƙara tabbatar da zaman lafiyar ɓangaren bankuna da kare kuɗaɗen masu ajiya.

Sabbin ƙa’idojin sun tanadi cewa lallai dole ‘HoldCos’ su mallaki aƙalla kashi 51 cikin 100 na hannun jari a kowane reshe da ke ƙarƙashin su, tare da ƙarin buƙatun jari domin tabbatar da zaman lafiyar tsarin kuɗi.

Har ila yau, CBN na ci gaba da tabbatar da aiwatarwa da sa ido kan sabon kundin dokokin kasuwar canjin kuɗi domin ƙara gaskiya, faɗaɗa mahalarta kasuwa, tsaurara ƙa’idojin tattara bayanai da kuma ƙarfafa sa-ido a kasuwar EFEM.

An fitar da wannan bayani tare da bayyana ƙirƙiro shi a lokacin gagarumin taron karrama CBN da lambar yabon gwarzon manyan bankuna na shekara, wanda aka yi a Landan, cikin makon jiya.

Hakan wasu bayyanannun alamomi ne da ke ƙara tabbatar da cewa ladar aiki tuƙuru da Olayemi Cardoso da tawagar sa suka yi shi ne ƙarin aiki, kuma alamu sun nuna cewa sun ƙudiri aniyar ci gaba da wannan tafiya domin cimma ƙarin nasarori, inji wasu masana harkokin kuɗi da suka bayyana ra’ayoyin su.

Tags: CBNƙa'idoji
Previous Post

Tinubu ya ƙaddamar da gidajen alƙalai, ya buƙaci jihohi su inganta sashen aikin Shari’a

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar FreeTV a tsarin DSO

Related Posts

Shekaru uku a CBN: Mun keto daji mai haɗari, amma mun fita lafiya – Cardoso
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Shekaru uku a CBN: Mun keto daji mai haɗari, amma mun fita lafiya – Cardoso

September 25, 2026
Auto Draft
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN: Tasirin rage kuɗin ruwa zuwa kashi 23% ga ’yan kasuwa da ’yan Nijeriya

September 24, 2026
Auto Draft
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Shekaru uku a CBN: Yadda Cardoso ya sauya fasalin CBN, ya saisaita manufofin kuɗi, ya daidaita tsare-tsaren tattalin arzikin Nijeriya

September 22, 2026
Rufe rassan bankuna 476 a Nijeriya cikin shekaru uku sakamakon juyin zamani ne, bai haifar da sallamar ma’aikatan banki ba
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Rufe rassan bankuna 476 a Nijeriya cikin shekaru uku sakamakon juyin zamani ne, bai haifar da sallamar ma’aikatan banki ba

September 16, 2026
Tsakuren muhimman bayanai daga jawabin Gwamnan CBN a Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 wanda BusinessDay ta shirya
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Lambar yabo daga NES ta tabbatar da ingancin manufofin CBN wajen tabbatar da daidaiton tattalin arziki — Cardoso

September 13, 2026
Shawarar CBN ga gwamnatocin jihohi: “A kiyaye bin ƙa’idojin kashe kuɗaɗe, a daina ciwo bashin alaƙaƙai
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN ya ƙara ba da fifikon sa-ido wajen daƙile hadahadar kuɗaɗen ɗaukar nauyin ta’addanci

September 9, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar FreeTV a tsarin DSO

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar FreeTV a tsarin DSO

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!