• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 31 da aka yi garkuwa da su bayan harin coci

Wakilin Mu by Wakilin Mu
April 5, 2026
in Tsaro
A A
0
Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 31 da aka yi garkuwa da su bayan harin coci
Jihar Kaduna

Jihar Kaduna

Rundunar sojin Nijeriya ta ce a yau Lahadi ta ceto mutane fararen hula 31 waɗanda aka yi garkuwa da su yayin wani hari da aka kai wa wani coci a Jihar Kaduna, sannan sun gano gawar mutum biyar a wurin harin.

Sojojin sun ce harin ya faru ne yayin gudanar da ibadar Ista a wani coci da ke ƙauyen ƙauyen Ariko, cikin Ƙaramar Hukumar Kachiya. Sun ƙara da cewa dakarun suna ci gaba da bin sawun maharan.

Shugaban Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya (CAN) na jihar, Caleb Maaji, ya ce an kai hari kan coci biyu a ƙauyen Ariko a ranar Lahadi. Ya ce mutum bakwai sun mutu yayin da aka yi garkuwa da wasu da ba a san adadin su ba.

“Har yanzu ana ci gaba da bincike,” inji Maaji a hirar sa da kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Yankin Arewa-maso-yammacin Nijeriya ya shafe shekaru yana fama da rikice-rikice, ciki har da satar mutane domin neman kuɗin fansa da kuma hare-haren ƙauyuka, inda ƙungiyoyin masu ɗauke da makamai suke aiki daga manyan dazuzzuka da ke yankin.

Tags: 'yan ta'addaCaleb MaajiCANcetoKachiyaKadunarashin tsarosojoji
Previous Post

Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya da Ministan Gidaje sun taya Kiristoci murnar bikin Ista

Next Post

Bankunan da suka sake ƙarfafa jari za su iya jure girgiza da jijjigar tattalin arziki – CBN

Related Posts

Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Ministan Yaɗa Labarai ya taya Kiristoci murnar bikin Ista
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’ummar Neja kan rasuwar mutane a Wushishi, ta bayar da umarnin bincike

September 18, 2026
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja

September 18, 2026
Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa
Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa

September 9, 2026
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam

September 1, 2026
Next Post
Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

Bankunan da suka sake ƙarfafa jari za su iya jure girgiza da jijjigar tattalin arziki - CBN

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!