• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya taya Musulmi murnar Ƙaramar Sallah tare da kira zuwa ga kishin ƙasa

Wakilin Mu by Wakilin Mu
March 19, 2026
in Labarai
A A
0
Tinubu ya buƙaci Musulmi da Kirista su ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya a watan Ramalana
Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya al’ummar Musulmi murnar Sallar Ƙaramar Sallah (Eid el-Fitr), tare da kira a gare su da su ƙara jajircewa wajen hidimta wa ƙasa da al’umma baki ɗaya.

A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Alhamis, shugaban ya buƙaci Musulmi su ci gaba da riƙe darussan watan Ramadan, musamman waɗanda suka shafi tsoron Allah, tausayi da haɗin kai tsakanin al’umma.

Ya ce akwai darussa masu yawa da ya kamata a ɗauka daga Ramadan, musamman a irin wannan lokaci, yana mai jaddada muhimmancin bin kyawawan halaye kamar sadaukarwa, juriya, alheri da jinƙai har bayan watan azumi.

Shugaban ya kuma buƙaci Musulmi da su miƙa taimako ga masu buƙata ba tare da la’akari da addini ba, domin ƙarfafa zumunci da haɗin kai a tsakanin ‘yan ƙasa.

Haka zalika, ya roƙi shugabannin addini da su yi amfani da wannan lokaci wajen yi wa ƙasa addu’o’in zaman lafiya da cigaba.

Sanarwar ta ƙara da cewa gwamnatin za ta ci gaba da ƙoƙarin samar da yanayi mai kyau domin walwalar al’umma.

Tags: EidelFitrkiramurnaSallahTinubu
Previous Post

‘Naija no dey carry last!’, cewar Sarki Charles a ƙasaitacciyar walimar Fadar Windsor inda Tinubu ya gode wa Birtaniya kan tallafi a lokacin gudun hijirar sa

Next Post

Rikicin ADC ya rincaɓe yayin da shugabannin ta na jihohi 36 suka maka NWC a kotu

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
Rikicin ADC ya rincaɓe yayin da shugabannin ta na jihohi 36 suka maka NWC a kotu

Rikicin ADC ya rincaɓe yayin da shugabannin ta na jihohi 36 suka maka NWC a kotu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!