Gwamnati ta ba ‘yan Nijeriya mazauna Iran da ƙasashen Larabawa shawarwari 5 kan rikicin Gabas Ta Tsakiya
Mutane na gudu don neman mafaka sakamakon fashewar bamabamai a Tehran a safiyar yau (Hoto: Majid Asgaripour/WANA/Reuters) Gwamnatin Tarayya ta ...

