IPOB ta soki gargaɗin ɗan majalisar Amurka kan rugujewar Nijeriya, ta ƙi amincewa da cewa haɗin ƙasa ne ke tabbatar da tsaron Kiristoci
Haramtacciyar Ƙungiyar Jama'ar Asalin Biyafra, wato Indigenous People of Biafra (IPOB) ta mayar da martani kan kalaman da ɗan Majalisar ...

