Gwamnatin Tarayya da ASUU sun ƙulla yarjejeniya ta farko a tarihi domin kawo ƙarshen yawan yajin aiki a jami’o’i
Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun ƙulla wata babbar yarjejeniya da nufin inganta jin daɗin malamai, tabbatar da ...
