Na samu naira miliyan 958 ne a matsayin kyaututtuka, naira miliyan 374 kuma albashi da alawus – Malami ya shaida wa kotu
Tsohon Babban Lauyan Tarayya (AGF) Kuma Ministan Shari'a a zamanin gwamnatin Buhari, Abubakar Malami, SAN, ya shigar da ƙara yana ...

