• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Sababbin Hafsoshin Tsaro sun kai wa Ministan Tsaro ziyarar ban-girma

IRO MAMMAN by IRO MAMMAN
October 28, 2025
in Labarai
A A
0
Sababbin Hafsoshin Tsaro sun kai wa Ministan Tsaro ziyarar ban-girma
Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, tare da Hafsan Hafsoshin Tsaro a lokacin ziyarar a ofishin sa a Abuja

Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, tare da Hafsan Hafsoshin Tsaro a lokacin ziyarar a ofishin sa a Abuja

A YAU Talata, sababbin Hafsoshin Tsaro da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa suka kai ziyarar ban-girma ga Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, a ofishin sa da ke Abuja.

Sun haɗa da Hafsan Hafsoshin Tsaro da sauran hafsoshi uku.

Sun kai ziyarar ne a Ma’aikatar Tsaro da ke cikin ginin Ship House a Abuja.

Maziyartan su ne: Hafsan Hafsoshin Tsaro, Leftanar Janar O.O. Oluyede; da Hafsan Hafsoshin Soja, Manjo Janar Shaibu; Shugaban Rundunar Mayaƙan Ruwa, Riya Admiral I. Abbas; da Shugaban Mayaƙan Sama, Air Vice Marshal S.K. Aneke.

Minista tare da Hafsoshin Tsaro a lokacin ziyarar
Tags: Badaru AbubakarhafsoshiMinistan Tsaro
Previous Post

Ta-zarce: Kotu ta ce Shugaba Paul Biya mai shekara 92 ne ya lashe zaɓe a Kamaru

Next Post

Hotuna: Hafsoshin Tsaro sun ziyarci Ribadu

Related Posts

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC
Siyasa

Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC

May 1, 2026
Next Post
Hotuna: Hafsoshin Tsaro sun ziyarci Ribadu

Hotuna: Hafsoshin Tsaro sun ziyarci Ribadu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!