• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Friday, October 2, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Rasuwar Sarkin Zuru Sani Sami ta jefa Jihar Kebbi cikin alhinin rashi

Ashafa Murnai Barkiya by Ashafa Murnai Barkiya
August 17, 2025
in Labarai
A A
0

Allah ya yi wa Sarkin Zuru, Janar Muhammadu Sani Sami (mai ritaya) rasuwa.

A cikin wata sanarwa, Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamnan Kebbi ya ce marigayi Sani Sami ya rasu a London, a wani asibiti bayan wata jinya.

Basaraken, wanda tsohon janar ne na soja, ya rasu bayan gajeruwar jinya.

Ya rasu yana da shekaru 81 kuma ana kiran sa da Muhammad Sani Sami, Gomo na II.

A lokacin da yana soja, ya yi gwamna a Jihar Bauchi, bayan juyin mulkin da aka kifar da gwamnatin farar hula ta Shehu Shagari cikin 1983.

Ya riƙe Jihar Kebbi har zuwa 1985, lokacin da Janar Babangida ya hamɓarar da gwamnatin soja ta Muhammadu Buhari.

Sami ya yi ritaya daga aikin soja cikin 1990, bayan nan kuma aka naɗa shi Sarkin Zuru.

Marigayin ya yi sarauta cikin tagomashin farin jini a tsakanin al’ummar Masarautar Zuru da kuma manyan yankin, wadda ta kasance masarauta wadda ta tara ɗimbin tsofaffin jami’an soja masu ritaya da sauran tsofaffin manyan ma’aikatan ɓangarorin tsaro daban-daban.

Previous Post

Wainar Da Trump Da Shugaban Rasha Suka Shafe Sa’o’i Uku Suna Toyawa A Alaska

Next Post

Gwamnatin Kano ta buƙaci Hukumar Shari’a ta ninka ƙoƙari wajen ƙara horas da jami’an ta domin ciyar da Musulunci gaba

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post

Gwamnatin Kano ta buƙaci Hukumar Shari'a ta ninka ƙoƙari wajen ƙara horas da jami'an ta domin ciyar da Musulunci gaba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!