• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Isra’ila ta ba Nijeriya again motocin asibiti da kayan aikin jinya

NEW CITIZEN HAUSA by NEW CITIZEN HAUSA
August 27, 2026
in Labarai
A A
0
Isra’ila ta ba Nijeriya again motocin asibiti da kayan aikin jinya
Jakadiyar Nijeriya a Isra’ila, Nkechi Ufochukwu, tare da jami'an Isra'ila da kayan da karɓa a tashar jiragen ruwa ta Ashdod

Jakadiyar Nijeriya a Isra’ila, Nkechi Ufochukwu, tare da jami'an Isra'ila da kayan da karɓa a tashar jiragen ruwa ta Ashdod

Gwamnatin Isra’ila ta bai wa Nijeriya rukunin farko na motocin asibiti da aka tanada da cikakkun kayan aiki, da kuma kayan aikin jinya da kujerun marasa lafiya masu ƙafa huɗu.

An miƙa kayan ne a tashar jiragen ruwa ta Ashdod, inda ƙungiyar Magen David Adom ta miƙa su a madadin Isra’ila.

Jakadiyar Nijeriya a Isra’ila, Nkechi Ufochukwu, ita ce ta karɓi kayan.

Ana sa ran kayan za su taimaka wajen ƙarfafa ayyukan ba da agajin gaggawa na lafiya, tallafa wa asibitoci da cibiyoyin kula da marasa lafiya na gaggawa, tare da inganta harkokin kiwon lafiya, musamman a al’ummomin da ba sa samun isassun ayyukan kiwon lafiya.

Wannan tallafin ya ƙara jaddada yadda haɗin gwiwar Nijeriya da Isra’ila ke ƙara bunƙasa a fannonin kiwon lafiya, agajin jinƙai da musayar fasaha.

Sai dai kuma Isra’ila ta ba da agajin ne a daidai lokacin da take gallaza wa Falasɗinawa, tana karkashe su tare da hana su irin waɗannan kayan agajin na kiwon lafiya, abin da ya jawo mata kushe daga yawancin ƙasashen duniya.

Jakadiyar Nijeriya, Nkechi Ufochukwu, tare da jami’an Isra’ila
Tags: Ambasada Nkechi UfochukwuIsra'ilakayan asibititallafi
Previous Post

Zaɓen 2027: Matawalle ya ce zai sama wa Tinubu ƙuri’u miliyan 20

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta goyi bayan tsarin cigaban Taraba, ta yi alƙawarin ƙarfafa haɗin gwiwa

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta goyi bayan tsarin cigaban Taraba, ta yi alƙawarin ƙarfafa haɗin gwiwa

Gwamnatin Tarayya ta goyi bayan tsarin cigaban Taraba, ta yi alƙawarin ƙarfafa haɗin gwiwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!