• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Kuɗi Da Tattalin Arziki

HUKUMAR PTDF TA NAƊA WAKILIYA A KWAMITIN GUDANARWA NA KAMFANIN GALAXY BACKBONE

Admin-content by Admin-content
April 12, 2025
in Kuɗi Da Tattalin Arziki, Labarai
A A
0
HUKUMAR PTDF TA NAƊA WAKILIYA A KWAMITIN GUDANARWA NA KAMFANIN GALAXY BACKBONE

 

Hukumar Ba Da Horaswa Kan Bunƙasa Fasahar Aikin Fetur, wato Petroleum Technology Development Fund (PTDF), ta zaɓi Hajiya Rabi’a Adamu Waziri a matsayin wakiliyar ta a kwamitin gudanarwa (board) na kamfanin Galaxy Backbone Limited (GBB).

Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Sanata George Akume, shi ne Ciyaman na kwamitin.

PTDF ta ce zaɓen Hajiya Rabi’a shaida ce ta yadda hukumar ta sadaukar da kan ta ga tallafa wa hoɓɓasan da Nijeriya ke yi wajen kawo fasahohin zamani a fannonin aiki daban-daban don ƙarfafa sashen man fetur da iskar gas na tattalin arzikin ƙasar.

Ta taya Hajiya Rabi’a murnar wannan naɗi da aka yi mata tare da bayyana cewa cancantar ta ce ta kawo hakan saboda mace ce mai ƙoƙari a aiki tare da tsantsar hangen nesa.

Previous Post

An Ga Wata A Saudiyya

Next Post

Ministan Yaɗa Labarai ya gargaɗi jami’an gwamnati kan rashin ilimin kafofin watsa labarai

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Next Post
Ministan Yaɗa Labarai ya gargaɗi jami’an gwamnati kan rashin ilimin kafofin watsa labarai

Ministan Yaɗa Labarai ya gargaɗi jami’an gwamnati kan rashin ilimin kafofin watsa labarai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!