• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Sarkin Musulmi ya ayyana Juma’a a matsayin ranar Sallah saboda rashin ganin watan Shawwal a ranar Laraba

Wakilin Mu by Wakilin Mu
March 18, 2026
in Labarai
A A
0
Kotunan Nijeriya sun zama cibiyoyin hada-hadar shari’u – Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III

Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III

Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Ƙoli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Nijeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana ranar Juma’a, 20 ga Maris, 2026, a matsayin ranar farko ta Shawwal 1447 AH, wadda ke nuna bikin Ƙaramar Sallah bayan rashin ganin jinjirin watan Shawwal a faɗin Nijeriya.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Wazirin Sakkwato kuma Shugaban Kwamitin Ba da Shawara kan Harkokin Addini na Majalisar Masarautar Sakkwato, Farfesa Sambo Wali Junaidu, ya sanya wa hannu.

Sanarwar ta ce Kwamitin Kula da Ganin Wata na Ƙasa bai samu wani sahihin rahoto na ganin jinjirin watan Shawwal daga kwamitoci daban-daban a faɗin ƙasar nan ba a ranar Laraba, 18 ga Maris, 2026, wanda ya yi daidai da ranar 29 ga watan Ramadan, 1447 AH.

Saboda haka, an ayyana ranar Alhamis, 19 ga Maris, 2026, a matsayin ranar 30 ga watan Ramadan, daidai da koyarwar addinin Musulunci wadda ta tanadi cika kwanaki talatin idan ba a ga sabon wata ba.

Sanarwar ta ƙara da cewa Sarkin Musulmi ya amince da wannan shawara, inda ya ayyana ranar Juma’a a matsayin ranar farko ta Shawwal.

Sarkin Musulmi ya taya al’ummar Musulmin Nijeriya da ma duniya baki ɗaya murnar wannan biki, yana mai kira da a ci gaba da addu’o’i domin zaman lafiya, haɗin kai da cigaban ƙasa, tare da fatan Allah ya karɓi ibadun da aka gudanar a cikin watan Ramadan mai alfarma.

Tags: Eid el-FitrRamadanSa'adAbubakarSallahSarkinMusulmiShawwal
Previous Post

Ƙungiyar Tarayyar Afrika ta yi Allah-wadai da harin ta’addanci a Borno

Next Post

‘Naija no dey carry last!’, cewar Sarki Charles a ƙasaitacciyar walimar Fadar Windsor inda Tinubu ya gode wa Birtaniya kan tallafi a lokacin gudun hijirar sa

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
‘Naija no dey carry last!’, cewar Sarki Charles a ƙasaitacciyar walimar Fadar Windsor inda Tinubu ya gode wa Birtaniya kan tallafi a lokacin gudun hijirar sa

'Naija no dey carry last!', cewar Sarki Charles a ƙasaitacciyar walimar Fadar Windsor inda Tinubu ya gode wa Birtaniya kan tallafi a lokacin gudun hijirar sa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!